Bu kayıtta 7660036643725839637 numaralı video için oynatılabilir medya yok; aşağıdaki herkese açık meta veriler yine de dizinde yer alıyor.
Video istatistikleri
Son yenilemedeki herkese açık sayılar.
- Görüntüleme
- 4.613
- Beğeni
- 354
- Yorum
- 8
- Paylaşım
- 3
- Kaydetme
- 78
- Etkileşim
- %7,91
- Süre
- 0 sn
- Yayın tarihi
- 8 Tem 2026
Video analizleri
@hikimadaily tarafından paylaşılan “Darasi na 17: Yadda Kake Kallon Kanka Shi ne Makomarka (Your Identity is Your Future) James Clear ya nuna cewa babban dalilin da yake sa mutane kasawa wajen canza halinsu shi ne: suna kokarin canza abin da suke yi ne ba tare da sun musanya shi da wani ba. 1. "Identity" (Asalin Kai) Asalin ka shi ne tarin abubuwan da ka yarda cewa kai din haka kake. Idan kana cewa "Ni ba ni da kokarin karatu," koda ka zauna da littafi, kwakwalwarka za ta rika tura maka kasala domin tana son ta tabbatar da abin da kake fada mata. Amma idan ka fara fada wa kanka cewa "Ni mutum ne mai son ilimi," dabi'unka za su fara biyo bayan wannan sabon asalin. 2. Kowane Hali "Kuri'a" Ce Kada ka damu idan ba ka riga ka zama mutumin da kake so ba. Kowace rana kana da damar kada kuri'a. Idan ka ki cin abinci mara kyau sau daya, ka jefa kuri'a ga asalin "mutum mai kula da lafiya." Idan ka yi salla a kan lokaci, ka jefa kuri'a ga asalin "mutum mai kiyaye addini." Ba lallai ne ka zama cikakke (perfect) ba, muddin kuri'un kirki sun fi na banza yawa, to asalin ka ya canza kenan. 3. Makomarka tana cikin Halinka Makomarka ba wani abu ba ne da zai fado daga sama; tana ginuwa ne daga asalin da kake gina wa kanka a yau. Idan asalin ka na yau shi ne "mutum mai son hutu da barci", to makomarka za ta zama ta ragon mutum. Idan asalin ka na yau shi ne "mutum mai jajircewa", to makomarka nasara ce. 4. Canja Tunani (Reframing) Maimakon ka ce "Dole ne in yi aiki yau," ka ce "Ina da damar gina makomata ta hanyar wannan aikin." Wannan canjin tunanin yana sa ka ji cewa kai ne kake iko da rayuwarka, ba wai ana tura ka ba ne. A takaice: Idan kana son canza makomarka, ka fara canza yadda kake siffanta kanka a zuciyarka. Ka daina kiran kanka da sunaye marasa dadi (kamar "ni rago ne" ko "ni ba ni da sa'a"). Ka fara kallon kanka a matsayin mutumin da kake burin zama. wannan kaɗan ne daga cikin darasi mai muhimmanci na littafin mu mai suna " TSARIN CIMMA NASARA" Littafi mai ciki da abubuwa masu muhimmanci gamai buƙatar complete pdf dama wasu littattafan yamana magana a WhatsApp (09030805886) #views #fouryou #viral” TikTok videosu için bu dizinin yakaladığı herkese açık metrikler: 4.613 görüntüleme, 354 beğeni, 8 yorum, 3 paylaşım. Bu, %7,91 etkileşim oranı demek (beğeni, yorum ve paylaşımların görüntülemeye oranı). Video 4 ay önce paylaşıldı ve süresi 0 saniye. Video 78 kez kaydedildi.
Veriler 21 Eki 2026 (UTC) itibarıyladır; bu dizinin yakaladığı son herkese açık yenilemeden alınmıştır.
- Takipçi
- 35.507
- Takip edilen
- 3
- Beğeni
- 329.483
- Videolar
- 327
Bu videodaki hashtag’ler
Bağlantılar bu dizinin içinde kalır.
Sıkça sorulan sorular
- Bu TikTok videosu kaç kez izlendi?
- Burada dizinlenen kayıtta 4.613 görüntüleme, 354 beğeni ve 8 yorum görünüyor.
- Bu TikTok videosunu kim paylaştı?
- Videoyu @hikimadaily paylaştı; hesabın bağlantısı bu sayfada yer alıyor.
- Bu TikTok videosunun etkileşim oranı nedir?
- Kaydedilen metriklere göre etkileşim oranı %7,91 (beğeni + yorum + paylaşım, görüntülemeye bölünür).
- Bu TikTok videosu ne zaman paylaşıldı?
- Video 2026-07-08 tarihinde, yani 4 ay önce paylaşıldı.
- Bu videoda hangi hashtag’ler kullanılıyor?
- Kayıtta 3 hashtag bağlantısı var; ilki #fouryou.