Esta captura no indica contenido reproducible para el vídeo 7660036643725839637; los metadatos públicos de abajo siguen indexados.
Estadísticas del vídeo
Cifras públicas de la última actualización.
- Visualizaciones
- 4,613
- Me gusta
- 354
- Comentarios
- 8
- Compartidos
- 3
- Guardados
- 78
- Interacción
- 7.91%
- Duración
- 0 s
- Publicado
- 8 jul 2026
Análisis del vídeo
El vídeo de TikTok de @hikimadaily “Darasi na 17: Yadda Kake Kallon Kanka Shi ne Makomarka (Your Identity is Your Future) James Clear ya nuna cewa babban dalilin da yake sa mutane kasawa wajen canza halinsu shi ne: suna kokarin canza abin da suke yi ne ba tare da sun musanya shi da wani ba. 1. "Identity" (Asalin Kai) Asalin ka shi ne tarin abubuwan da ka yarda cewa kai din haka kake. Idan kana cewa "Ni ba ni da kokarin karatu," koda ka zauna da littafi, kwakwalwarka za ta rika tura maka kasala domin tana son ta tabbatar da abin da kake fada mata. Amma idan ka fara fada wa kanka cewa "Ni mutum ne mai son ilimi," dabi'unka za su fara biyo bayan wannan sabon asalin. 2. Kowane Hali "Kuri'a" Ce Kada ka damu idan ba ka riga ka zama mutumin da kake so ba. Kowace rana kana da damar kada kuri'a. Idan ka ki cin abinci mara kyau sau daya, ka jefa kuri'a ga asalin "mutum mai kula da lafiya." Idan ka yi salla a kan lokaci, ka jefa kuri'a ga asalin "mutum mai kiyaye addini." Ba lallai ne ka zama cikakke (perfect) ba, muddin kuri'un kirki sun fi na banza yawa, to asalin ka ya canza kenan. 3. Makomarka tana cikin Halinka Makomarka ba wani abu ba ne da zai fado daga sama; tana ginuwa ne daga asalin da kake gina wa kanka a yau. Idan asalin ka na yau shi ne "mutum mai son hutu da barci", to makomarka za ta zama ta ragon mutum. Idan asalin ka na yau shi ne "mutum mai jajircewa", to makomarka nasara ce. 4. Canja Tunani (Reframing) Maimakon ka ce "Dole ne in yi aiki yau," ka ce "Ina da damar gina makomata ta hanyar wannan aikin." Wannan canjin tunanin yana sa ka ji cewa kai ne kake iko da rayuwarka, ba wai ana tura ka ba ne. A takaice: Idan kana son canza makomarka, ka fara canza yadda kake siffanta kanka a zuciyarka. Ka daina kiran kanka da sunaye marasa dadi (kamar "ni rago ne" ko "ni ba ni da sa'a"). Ka fara kallon kanka a matsayin mutumin da kake burin zama. wannan kaɗan ne daga cikin darasi mai muhimmanci na littafin mu mai suna " TSARIN CIMMA NASARA" Littafi mai ciki da abubuwa masu muhimmanci gamai buƙatar complete pdf dama wasu littattafan yamana magana a WhatsApp (09030805886) #views #fouryou #viral” tiene 4,613 visualizaciones, 354 me gusta, 8 comentarios y 3 compartidos en las métricas públicas registradas por este índice. Eso equivale a una tasa de interacción de 7.91% (me gusta, comentarios y compartidos sobre visualizaciones). Se publicó hace 4 meses y dura 0 segundos. Se ha guardado 78 veces.
Datos al 21 oct 2026 (UTC), de la última actualización pública registrada por este índice.
- Seguidores
- 35,507
- Siguiendo
- 3
- Me gusta
- 329,483
- Vídeos
- 327
Hashtags de este vídeo
Los enlaces se mantienen dentro de este índice.
Preguntas frecuentes
- ¿Cuántas visualizaciones tiene este vídeo de TikTok?
- La captura indexada aquí registra 4,613 visualizaciones, 354 me gusta y 8 comentarios.
- ¿Quién publicó este vídeo de TikTok?
- Lo publicó @hikimadaily, cuyo perfil está enlazado en esta página.
- ¿Cuál es la tasa de interacción de este vídeo de TikTok?
- Según las métricas registradas, la tasa de interacción es de 7.91% (me gusta + comentarios + compartidos sobre visualizaciones).
- ¿Cuándo se publicó este vídeo de TikTok?
- Se publicó el 2026-07-08, hace 4 meses.
- ¿Qué hashtags se usan en este vídeo?
- La captura enlaza 3 hashtags, empezando por #fouryou.