Rekaman ini tidak melaporkan media yang dapat diputar untuk video 7660036643725839637; metadata publik di bawah tetap diindeks.
Statistik video
Jumlah publik dari pembaruan terakhir.
- Tayangan
- 4.613
- Suka
- 354
- Komentar
- 8
- Dibagikan
- 3
- Disimpan
- 78
- Interaksi
- 7,91%
- Durasi
- 0 dtk
- Diposting
- 8 Jul 2026
Wawasan video
Video TikTok @hikimadaily “Darasi na 17: Yadda Kake Kallon Kanka Shi ne Makomarka (Your Identity is Your Future) James Clear ya nuna cewa babban dalilin da yake sa mutane kasawa wajen canza halinsu shi ne: suna kokarin canza abin da suke yi ne ba tare da sun musanya shi da wani ba. 1. "Identity" (Asalin Kai) Asalin ka shi ne tarin abubuwan da ka yarda cewa kai din haka kake. Idan kana cewa "Ni ba ni da kokarin karatu," koda ka zauna da littafi, kwakwalwarka za ta rika tura maka kasala domin tana son ta tabbatar da abin da kake fada mata. Amma idan ka fara fada wa kanka cewa "Ni mutum ne mai son ilimi," dabi'unka za su fara biyo bayan wannan sabon asalin. 2. Kowane Hali "Kuri'a" Ce Kada ka damu idan ba ka riga ka zama mutumin da kake so ba. Kowace rana kana da damar kada kuri'a. Idan ka ki cin abinci mara kyau sau daya, ka jefa kuri'a ga asalin "mutum mai kula da lafiya." Idan ka yi salla a kan lokaci, ka jefa kuri'a ga asalin "mutum mai kiyaye addini." Ba lallai ne ka zama cikakke (perfect) ba, muddin kuri'un kirki sun fi na banza yawa, to asalin ka ya canza kenan. 3. Makomarka tana cikin Halinka Makomarka ba wani abu ba ne da zai fado daga sama; tana ginuwa ne daga asalin da kake gina wa kanka a yau. Idan asalin ka na yau shi ne "mutum mai son hutu da barci", to makomarka za ta zama ta ragon mutum. Idan asalin ka na yau shi ne "mutum mai jajircewa", to makomarka nasara ce. 4. Canja Tunani (Reframing) Maimakon ka ce "Dole ne in yi aiki yau," ka ce "Ina da damar gina makomata ta hanyar wannan aikin." Wannan canjin tunanin yana sa ka ji cewa kai ne kake iko da rayuwarka, ba wai ana tura ka ba ne. A takaice: Idan kana son canza makomarka, ka fara canza yadda kake siffanta kanka a zuciyarka. Ka daina kiran kanka da sunaye marasa dadi (kamar "ni rago ne" ko "ni ba ni da sa'a"). Ka fara kallon kanka a matsayin mutumin da kake burin zama. wannan kaɗan ne daga cikin darasi mai muhimmanci na littafin mu mai suna " TSARIN CIMMA NASARA" Littafi mai ciki da abubuwa masu muhimmanci gamai buƙatar complete pdf dama wasu littattafan yamana magana a WhatsApp (09030805886) #views #fouryou #viral” memiliki 4.613 tayangan, 354 suka, 8 komentar, 3 kali dibagikan dalam metrik publik yang dicatat indeks ini. Itu setara tingkat interaksi sebesar 7,91% (suka, komentar, dan bagikan dibagi tayangan). Video ini diposting 4 bulan yang lalu dan berdurasi 0 detik. Video ini telah disimpan 78 kali.
Data per 21 Okt 2026 (UTC), dari pembaruan publik terakhir yang dicatat indeks ini.
- Pengikut
- 35.507
- Mengikuti
- 3
- Suka
- 329.483
- Video
- 327
Hashtag di video ini
Tautan tetap berada di dalam indeks ini.
Pertanyaan umum
- Berapa tayangan video TikTok ini?
- Data yang diindeks di sini mencatat 4.613 tayangan, 354 suka, dan 8 komentar.
- Siapa yang memposting video TikTok ini?
- Video ini diposting oleh @hikimadaily, yang ditautkan dari halaman ini.
- Berapa tingkat interaksi video TikTok ini?
- Dari metrik yang dicatat, tingkat interaksinya adalah 7,91% (suka + komentar + bagikan dibagi tayangan).
- Kapan video TikTok ini diposting?
- Video ini diposting pada 2026-07-08, 4 bulan yang lalu.
- Hashtag apa saja yang dipakai di video ini?
- Data yang dicatat menautkan 3 hashtag, dimulai dari #fouryou.