この取得データには動画7660036643725839637の再生可能なメディアがありません。以下の公開メタデータは引き続きインデックスされています。
動画の統計
直近の更新で取得した公開カウントです。
- 再生数
- 4,613
- いいね
- 354
- コメント
- 8
- シェア
- 3
- 保存
- 78
- エンゲージメント
- 7.91%
- 再生時間
- 0秒
- 投稿日
- 2026年7月8日
動画のインサイト
@hikimadailyのTikTok動画「Darasi na 17: Yadda Kake Kallon Kanka Shi ne Makomarka (Your Identity is Your Future) James Clear ya nuna cewa babban dalilin da yake sa mutane kasawa wajen canza halinsu shi ne: suna kokarin canza abin da suke yi ne ba tare da sun musanya shi da wani ba. 1. "Identity" (Asalin Kai) Asalin ka shi ne tarin abubuwan da ka yarda cewa kai din haka kake. Idan kana cewa "Ni ba ni da kokarin karatu," koda ka zauna da littafi, kwakwalwarka za ta rika tura maka kasala domin tana son ta tabbatar da abin da kake fada mata. Amma idan ka fara fada wa kanka cewa "Ni mutum ne mai son ilimi," dabi'unka za su fara biyo bayan wannan sabon asalin. 2. Kowane Hali "Kuri'a" Ce Kada ka damu idan ba ka riga ka zama mutumin da kake so ba. Kowace rana kana da damar kada kuri'a. Idan ka ki cin abinci mara kyau sau daya, ka jefa kuri'a ga asalin "mutum mai kula da lafiya." Idan ka yi salla a kan lokaci, ka jefa kuri'a ga asalin "mutum mai kiyaye addini." Ba lallai ne ka zama cikakke (perfect) ba, muddin kuri'un kirki sun fi na banza yawa, to asalin ka ya canza kenan. 3. Makomarka tana cikin Halinka Makomarka ba wani abu ba ne da zai fado daga sama; tana ginuwa ne daga asalin da kake gina wa kanka a yau. Idan asalin ka na yau shi ne "mutum mai son hutu da barci", to makomarka za ta zama ta ragon mutum. Idan asalin ka na yau shi ne "mutum mai jajircewa", to makomarka nasara ce. 4. Canja Tunani (Reframing) Maimakon ka ce "Dole ne in yi aiki yau," ka ce "Ina da damar gina makomata ta hanyar wannan aikin." Wannan canjin tunanin yana sa ka ji cewa kai ne kake iko da rayuwarka, ba wai ana tura ka ba ne. A takaice: Idan kana son canza makomarka, ka fara canza yadda kake siffanta kanka a zuciyarka. Ka daina kiran kanka da sunaye marasa dadi (kamar "ni rago ne" ko "ni ba ni da sa'a"). Ka fara kallon kanka a matsayin mutumin da kake burin zama. wannan kaɗan ne daga cikin darasi mai muhimmanci na littafin mu mai suna " TSARIN CIMMA NASARA" Littafi mai ciki da abubuwa masu muhimmanci gamai buƙatar complete pdf dama wasu littattafan yamana magana a WhatsApp (09030805886) #views #fouryou #viral」は、このインデックスが取得した公開指標で4,613回再生、354いいね、8コメント、3シェアとなっています。 エンゲージメント率は7.91%です(再生数に対する、いいね・コメント・シェアの割合)。 投稿されたのは4 か月前で、再生時間は0 秒です。 78回保存されています。
2026年10月21日(UTC)時点のデータです。このインデックスが取得した直近の公開データ更新に基づきます。
- フォロワー
- 35,507
- フォロー中
- 3
- いいね
- 329,483
- 動画
- 327
この動画のハッシュタグ
リンクはこのインデックス内のページに移動します。
よくある質問
- このTikTok動画の再生数は?
- ここにインデックスされた取得データでは、4,613回再生、354いいね、8コメントです。
- このTikTok動画を投稿したのは誰ですか?
- @hikimadailyが投稿しました。投稿者へのリンクはこのページにあります。
- このTikTok動画のエンゲージメント率は?
- 取得した指標全体で、エンゲージメント率は7.91%です(いいね+コメント+シェアを再生数で割った値)。
- このTikTok動画はいつ投稿されましたか?
- 2026-07-08(4 か月前)に投稿されました。
- この動画ではどんなハッシュタグが使われていますか?
- 取得データには3件のハッシュタグがあり、#fouryouから始まります。