Zum Inhalt springen
TikMonkey

Für das Video 7660036643725839637 meldet diese Erfassung keine abspielbaren Medien; die öffentlichen Metadaten unten sind trotzdem indexiert.

​Darasi na 17: Yadda Kake Kallon Kanka Shi ne Makomarka (Your Identity is Your Future) ​J… — @hikimadaily

Gepostet am 8. Juli 2026 (vor 4 Monaten)0 s4.613 Aufrufe

Video-Statistiken

Öffentliche Zahlen vom letzten Abruf.

Aufrufe
4.613
Likes
354
Kommentare
8
Shares
3
Gespeichert
78
Engagement
7,91 %
Dauer
0 s
Gepostet
8. Juli 2026

Video-Einblicke

Das TikTok-Video „​Darasi na 17: Yadda Kake Kallon Kanka Shi ne Makomarka (Your Identity is Your Future) ​James Clear ya nuna cewa babban dalilin da yake sa mutane kasawa wajen canza halinsu shi ne: suna kokarin canza abin da suke yi ne ba tare da sun musanya shi da wani ba. ​1. "Identity" (Asalin Kai) ​Asalin ka shi ne tarin abubuwan da ka yarda cewa kai din haka kake. ​Idan kana cewa "Ni ba ni da kokarin karatu," koda ka zauna da littafi, kwakwalwarka za ta rika tura maka kasala domin tana son ta tabbatar da abin da kake fada mata. ​Amma idan ka fara fada wa kanka cewa "Ni mutum ne mai son ilimi," dabi'unka za su fara biyo bayan wannan sabon asalin. ​2. Kowane Hali "Kuri'a" Ce ​Kada ka damu idan ba ka riga ka zama mutumin da kake so ba. Kowace rana kana da damar kada kuri'a. ​Idan ka ki cin abinci mara kyau sau daya, ka jefa kuri'a ga asalin "mutum mai kula da lafiya." ​Idan ka yi salla a kan lokaci, ka jefa kuri'a ga asalin "mutum mai kiyaye addini." Ba lallai ne ka zama cikakke (perfect) ba, muddin kuri'un kirki sun fi na banza yawa, to asalin ka ya canza kenan. ​3. Makomarka tana cikin Halinka ​Makomarka ba wani abu ba ne da zai fado daga sama; tana ginuwa ne daga asalin da kake gina wa kanka a yau. Idan asalin ka na yau shi ne "mutum mai son hutu da barci", to makomarka za ta zama ta ragon mutum. Idan asalin ka na yau shi ne "mutum mai jajircewa", to makomarka nasara ce. ​4. Canja Tunani (Reframing) ​Maimakon ka ce "Dole ne in yi aiki yau," ka ce "Ina da damar gina makomata ta hanyar wannan aikin." Wannan canjin tunanin yana sa ka ji cewa kai ne kake iko da rayuwarka, ba wai ana tura ka ba ne. ​A takaice: Idan kana son canza makomarka, ka fara canza yadda kake siffanta kanka a zuciyarka. Ka daina kiran kanka da sunaye marasa dadi (kamar "ni rago ne" ko "ni ba ni da sa'a"). Ka fara kallon kanka a matsayin mutumin da kake burin zama. wannan kaɗan ne daga cikin darasi mai muhimmanci na littafin mu mai suna " TSARIN CIMMA NASARA" Littafi mai ciki da abubuwa masu muhimmanci gamai buƙatar complete pdf dama wasu littattafan yamana magana a WhatsApp (09030805886) #views #fouryou #viral“ von @hikimadaily kommt laut den von diesem Index erfassten öffentlichen Kennzahlen auf 4.613 Aufrufe, 354 Likes, 8 Kommentare, 3 Shares. Das entspricht einer Engagement-Rate von 7,91 % (Likes, Kommentare und Shares im Verhältnis zu den Aufrufen). Es wurde vor 4 Monaten gepostet und dauert 0 Sekunden. Es wurde 78 Mal gespeichert.

Datenstand: 21. Okt. 2026 (UTC), vom letzten öffentlichen Abruf dieses Index.

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

Profil ansehen
Follower
35.507
Gefolgt
3
Likes
329.483
Videos
327

Hashtags in diesem Video

Links bleiben innerhalb dieses Index.

Häufige Fragen

Wie viele Aufrufe hat dieses TikTok-Video?
Die hier indexierte Erfassung meldet 4.613 Aufrufe, 354 Likes und 8 Kommentare.
Wer hat dieses TikTok-Video gepostet?
Gepostet wurde es von @hikimadaily, das Profil ist auf dieser Seite verlinkt.
Wie hoch ist die Engagement-Rate dieses TikTok-Videos?
Über die erfassten Kennzahlen hinweg liegt die Engagement-Rate bei 7,91 % (Likes + Kommentare + Shares im Verhältnis zu den Aufrufen).
Wann wurde dieses TikTok-Video gepostet?
Gepostet am 2026-07-08, vor 4 Monaten.
Welche Hashtags werden in diesem Video verwendet?
Die Erfassung verlinkt 3 Hashtags, zuerst #fouryou.