İçeriğe geç
TikMonkey

Bu kayıtta 7668379879263522068 numaralı video için oynatılabilir medya yok; aşağıdaki herkese açık meta veriler yine de dizinde yer alıyor.

Video istatistikleri

Son yenilemedeki herkese açık sayılar.

Görüntüleme
15.743
Beğeni
1.019
Yorum
13
Paylaşım
17
Kaydetme
170
Etkileşim
%6,66
Süre
0 sn
Yayın tarihi
30 Tem 2026

Video analizleri

@hikimadaily tarafından paylaşılan “ME YA SA MUTANE SUKAN MAIDA HANKALI A KAN ABIN DA KE CUTAR DA SU? Akwai dalilai uku masu zurfi: (A) Zuciya tana son abin da ta saba Ko da abin yana cutar da ita.Idan mutum ya saba da: damuwa korafi kuka zargi tsoro zuciya zata ji daɗin zama a can, domin ta saba. (B) Hankali mara horo Idan baka horar da hankalinka ba, duniya zata horar da shi maka. Labaran mutane. Matsalolin gari. Tsoron da ake yadawa. Abubuwan da ke tada hankali. Duk suna kwace hankalinka ba tare da ka lura ba. (C) Rashin sanin iko Mutane da yawa ba su san cewa suna da ikon zabar abin da zasu mai da hankali a kai ba. Suna daukar tunani kamar iska—yana zuwa yana tafiya ba tare da iko ba. Amma gaskiya ita ce:> Hankali yana iya horuwa. Tunani yana iya jagorantuwa. 4. HANKALI A MATSAYIN KUZARI — INA KUZARINKA YAKE ZUBOWA? Duk inda hankalinka yake, kuzarinka yana can. Idan hankalinka yana kan: mutane da suka cutar da kai → kuzari yana zubewa a baya tsoron gobe → kuzari yana zubewa a hasashe nadama → kuzari yana makale kishi → kuzari yana ƙonewa kwatanta kai da wasu → kuzari yana raguwa Amma idan hankalinka yana kan: gini koyo ingantawa godiya manufa to kuzarinka yana gina ka. Abin da ke gajiyar kuzarinka shi ne abin da kake zama. wannan kaɗan ne daga cikin littafi mai suna "TAFARKIN TUNANI" gamai buƙata ya tuntuɓe mu MUNA DA LITTATTAFAI NA BUNƘASA TUNANI DA CIMMA NASARA ​🚀 Kayan Da Kake Nema Don Canza Rayuwarka! 🚀 ​Wataƙila kana mamakin me yasa wasu matasan suke samun nasara cikin sauri, yayin da wasu kuma suke ji kamar sun tsaya wuri ɗaya? Sirrin ba komai ba ne illa Hanyar Tunaninsu (Mindset). ​Idan kana son ka fito daga tsoro, fargaba, da rashin tabbas, ka koma matashi mai ƙarfin gwiwa, hangen nesa, da juriya... To, wannan garabasar taka ce! ​📚 Menene Waɗannan Littattafan PDF Za Su Koya Maka? ​Bunƙasa Tunani: Yadda zaka canza tunaninka daga na kasawa zuwa na samun nasara. ​Gano Siffofinka: Hanyoyin gano baiwar da Allah ya yi muku da yadda zaka amfana da ita. ​Yakar Kasala: Dabaru masu sauƙi na daina tura aiki gaba (Procrastination) da kuma amfani da lokaci. ​Zama Gwarzo: Yadda zaka jure kalubalen rayuwa ba tare da ka karaya ba. ​"Tunaninka shi ne makaminka na farko. Idan ka gyara shi, ka gyara rayuwarka." ​💡 Me Yasa Zaka Karanta Waɗannan Littattafan? ​Suna Da Sauƙin Karantawa: Ba turanci bane, an rubuta su ne da Hausa ta zamani, ​💰 Kar Ka Bari Wannan Damar Ta Wuce Ka! ​Kada ka bari gobe ta same ka a inda yau ta tafi ta barka. Saka hannun jari a cikin tunaninka yanzu, domin shi ne mafi amfanin jari. ​📞 Yadda Zaka Same Su: ​Don samun naka kofofin yanzu da farashi mai sauƙi, turo mana saƙo ta: ​WhatsApp/Kira: 09030805886 ​Fara Canji Daga Yau #views #fouryou #viral” TikTok videosu için bu dizinin yakaladığı herkese açık metrikler: 15.743 görüntüleme, 1.019 beğeni, 13 yorum, 17 paylaşım. Bu, %6,66 etkileşim oranı demek (beğeni, yorum ve paylaşımların görüntülemeye oranı). Video 3 ay önce paylaşıldı ve süresi 0 saniye. Video 170 kez kaydedildi.

Veriler 21 Eki 2026 (UTC) itibarıyladır; bu dizinin yakaladığı son herkese açık yenilemeden alınmıştır.

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

Profili gör
Takipçi
35.507
Takip edilen
3
Beğeni
329.483
Videolar
327

Bu videodaki hashtag’ler

Bağlantılar bu dizinin içinde kalır.

Sıkça sorulan sorular

Bu TikTok videosu kaç kez izlendi?
Burada dizinlenen kayıtta 15.743 görüntüleme, 1.019 beğeni ve 13 yorum görünüyor.
Bu TikTok videosunu kim paylaştı?
Videoyu @hikimadaily paylaştı; hesabın bağlantısı bu sayfada yer alıyor.
Bu TikTok videosunun etkileşim oranı nedir?
Kaydedilen metriklere göre etkileşim oranı %6,66 (beğeni + yorum + paylaşım, görüntülemeye bölünür).
Bu TikTok videosu ne zaman paylaşıldı?
Video 2026-07-30 tarihinde, yani 3 ay önce paylaşıldı.
Bu videoda hangi hashtag’ler kullanılıyor?
Kayıtta 3 hashtag bağlantısı var; ilki #fouryou.