Esta captura no indica contenido reproducible para el vídeo 7668379879263522068; los metadatos públicos de abajo siguen indexados.
Estadísticas del vídeo
Cifras públicas de la última actualización.
- Visualizaciones
- 15,743
- Me gusta
- 1,019
- Comentarios
- 13
- Compartidos
- 17
- Guardados
- 170
- Interacción
- 6.66%
- Duración
- 0 s
- Publicado
- 30 jul 2026
Análisis del vídeo
El vídeo de TikTok de @hikimadaily “ME YA SA MUTANE SUKAN MAIDA HANKALI A KAN ABIN DA KE CUTAR DA SU? Akwai dalilai uku masu zurfi: (A) Zuciya tana son abin da ta saba Ko da abin yana cutar da ita.Idan mutum ya saba da: damuwa korafi kuka zargi tsoro zuciya zata ji daɗin zama a can, domin ta saba. (B) Hankali mara horo Idan baka horar da hankalinka ba, duniya zata horar da shi maka. Labaran mutane. Matsalolin gari. Tsoron da ake yadawa. Abubuwan da ke tada hankali. Duk suna kwace hankalinka ba tare da ka lura ba. (C) Rashin sanin iko Mutane da yawa ba su san cewa suna da ikon zabar abin da zasu mai da hankali a kai ba. Suna daukar tunani kamar iska—yana zuwa yana tafiya ba tare da iko ba. Amma gaskiya ita ce:> Hankali yana iya horuwa. Tunani yana iya jagorantuwa. 4. HANKALI A MATSAYIN KUZARI — INA KUZARINKA YAKE ZUBOWA? Duk inda hankalinka yake, kuzarinka yana can. Idan hankalinka yana kan: mutane da suka cutar da kai → kuzari yana zubewa a baya tsoron gobe → kuzari yana zubewa a hasashe nadama → kuzari yana makale kishi → kuzari yana ƙonewa kwatanta kai da wasu → kuzari yana raguwa Amma idan hankalinka yana kan: gini koyo ingantawa godiya manufa to kuzarinka yana gina ka. Abin da ke gajiyar kuzarinka shi ne abin da kake zama. wannan kaɗan ne daga cikin littafi mai suna "TAFARKIN TUNANI" gamai buƙata ya tuntuɓe mu MUNA DA LITTATTAFAI NA BUNƘASA TUNANI DA CIMMA NASARA 🚀 Kayan Da Kake Nema Don Canza Rayuwarka! 🚀 Wataƙila kana mamakin me yasa wasu matasan suke samun nasara cikin sauri, yayin da wasu kuma suke ji kamar sun tsaya wuri ɗaya? Sirrin ba komai ba ne illa Hanyar Tunaninsu (Mindset). Idan kana son ka fito daga tsoro, fargaba, da rashin tabbas, ka koma matashi mai ƙarfin gwiwa, hangen nesa, da juriya... To, wannan garabasar taka ce! 📚 Menene Waɗannan Littattafan PDF Za Su Koya Maka? Bunƙasa Tunani: Yadda zaka canza tunaninka daga na kasawa zuwa na samun nasara. Gano Siffofinka: Hanyoyin gano baiwar da Allah ya yi muku da yadda zaka amfana da ita. Yakar Kasala: Dabaru masu sauƙi na daina tura aiki gaba (Procrastination) da kuma amfani da lokaci. Zama Gwarzo: Yadda zaka jure kalubalen rayuwa ba tare da ka karaya ba. "Tunaninka shi ne makaminka na farko. Idan ka gyara shi, ka gyara rayuwarka." 💡 Me Yasa Zaka Karanta Waɗannan Littattafan? Suna Da Sauƙin Karantawa: Ba turanci bane, an rubuta su ne da Hausa ta zamani, 💰 Kar Ka Bari Wannan Damar Ta Wuce Ka! Kada ka bari gobe ta same ka a inda yau ta tafi ta barka. Saka hannun jari a cikin tunaninka yanzu, domin shi ne mafi amfanin jari. 📞 Yadda Zaka Same Su: Don samun naka kofofin yanzu da farashi mai sauƙi, turo mana saƙo ta: WhatsApp/Kira: 09030805886 Fara Canji Daga Yau #views #fouryou #viral” tiene 15,743 visualizaciones, 1,019 me gusta, 13 comentarios y 17 compartidos en las métricas públicas registradas por este índice. Eso equivale a una tasa de interacción de 6.66% (me gusta, comentarios y compartidos sobre visualizaciones). Se publicó hace 3 meses y dura 0 segundos. Se ha guardado 170 veces.
Datos al 21 oct 2026 (UTC), de la última actualización pública registrada por este índice.
- Seguidores
- 35,507
- Siguiendo
- 3
- Me gusta
- 329,483
- Vídeos
- 327
Hashtags de este vídeo
Los enlaces se mantienen dentro de este índice.
Preguntas frecuentes
- ¿Cuántas visualizaciones tiene este vídeo de TikTok?
- La captura indexada aquí registra 15,743 visualizaciones, 1,019 me gusta y 13 comentarios.
- ¿Quién publicó este vídeo de TikTok?
- Lo publicó @hikimadaily, cuyo perfil está enlazado en esta página.
- ¿Cuál es la tasa de interacción de este vídeo de TikTok?
- Según las métricas registradas, la tasa de interacción es de 6.66% (me gusta + comentarios + compartidos sobre visualizaciones).
- ¿Cuándo se publicó este vídeo de TikTok?
- Se publicó el 2026-07-30, hace 3 meses.
- ¿Qué hashtags se usan en este vídeo?
- La captura enlaza 3 hashtags, empezando por #fouryou.