本文へスキップ
TikMonkey

この取得データには動画7668379879263522068の再生可能なメディアがありません。以下の公開メタデータは引き続きインデックスされています。

ME YA SA MUTANE SUKAN MAIDA HANKALI A KAN ABIN DA KE CUTAR DA SU? Akwai dalilai uku masu… — @hikimadaily

2026年7月30日に投稿(3 か月前)0秒15,743回再生

@hikimadaily をもっと見る

動画の統計

直近の更新で取得した公開カウントです。

再生数
15,743
いいね
1,019
コメント
13
シェア
17
保存
170
エンゲージメント
6.66%
再生時間
0秒
投稿日
2026年7月30日

動画のインサイト

@hikimadailyのTikTok動画「ME YA SA MUTANE SUKAN MAIDA HANKALI A KAN ABIN DA KE CUTAR DA SU? Akwai dalilai uku masu zurfi: (A) Zuciya tana son abin da ta saba Ko da abin yana cutar da ita.Idan mutum ya saba da: damuwa korafi kuka zargi tsoro zuciya zata ji daɗin zama a can, domin ta saba. (B) Hankali mara horo Idan baka horar da hankalinka ba, duniya zata horar da shi maka. Labaran mutane. Matsalolin gari. Tsoron da ake yadawa. Abubuwan da ke tada hankali. Duk suna kwace hankalinka ba tare da ka lura ba. (C) Rashin sanin iko Mutane da yawa ba su san cewa suna da ikon zabar abin da zasu mai da hankali a kai ba. Suna daukar tunani kamar iska—yana zuwa yana tafiya ba tare da iko ba. Amma gaskiya ita ce:> Hankali yana iya horuwa. Tunani yana iya jagorantuwa. 4. HANKALI A MATSAYIN KUZARI — INA KUZARINKA YAKE ZUBOWA? Duk inda hankalinka yake, kuzarinka yana can. Idan hankalinka yana kan: mutane da suka cutar da kai → kuzari yana zubewa a baya tsoron gobe → kuzari yana zubewa a hasashe nadama → kuzari yana makale kishi → kuzari yana ƙonewa kwatanta kai da wasu → kuzari yana raguwa Amma idan hankalinka yana kan: gini koyo ingantawa godiya manufa to kuzarinka yana gina ka. Abin da ke gajiyar kuzarinka shi ne abin da kake zama. wannan kaɗan ne daga cikin littafi mai suna "TAFARKIN TUNANI" gamai buƙata ya tuntuɓe mu MUNA DA LITTATTAFAI NA BUNƘASA TUNANI DA CIMMA NASARA ​🚀 Kayan Da Kake Nema Don Canza Rayuwarka! 🚀 ​Wataƙila kana mamakin me yasa wasu matasan suke samun nasara cikin sauri, yayin da wasu kuma suke ji kamar sun tsaya wuri ɗaya? Sirrin ba komai ba ne illa Hanyar Tunaninsu (Mindset). ​Idan kana son ka fito daga tsoro, fargaba, da rashin tabbas, ka koma matashi mai ƙarfin gwiwa, hangen nesa, da juriya... To, wannan garabasar taka ce! ​📚 Menene Waɗannan Littattafan PDF Za Su Koya Maka? ​Bunƙasa Tunani: Yadda zaka canza tunaninka daga na kasawa zuwa na samun nasara. ​Gano Siffofinka: Hanyoyin gano baiwar da Allah ya yi muku da yadda zaka amfana da ita. ​Yakar Kasala: Dabaru masu sauƙi na daina tura aiki gaba (Procrastination) da kuma amfani da lokaci. ​Zama Gwarzo: Yadda zaka jure kalubalen rayuwa ba tare da ka karaya ba. ​"Tunaninka shi ne makaminka na farko. Idan ka gyara shi, ka gyara rayuwarka." ​💡 Me Yasa Zaka Karanta Waɗannan Littattafan? ​Suna Da Sauƙin Karantawa: Ba turanci bane, an rubuta su ne da Hausa ta zamani, ​💰 Kar Ka Bari Wannan Damar Ta Wuce Ka! ​Kada ka bari gobe ta same ka a inda yau ta tafi ta barka. Saka hannun jari a cikin tunaninka yanzu, domin shi ne mafi amfanin jari. ​📞 Yadda Zaka Same Su: ​Don samun naka kofofin yanzu da farashi mai sauƙi, turo mana saƙo ta: ​WhatsApp/Kira: 09030805886 ​Fara Canji Daga Yau #views #fouryou #viral」は、このインデックスが取得した公開指標で15,743回再生、1,019いいね、13コメント、17シェアとなっています。 エンゲージメント率は6.66%です(再生数に対する、いいね・コメント・シェアの割合)。 投稿されたのは3 か月前で、再生時間は0 秒です。 170回保存されています。

2026年10月21日(UTC)時点のデータです。このインデックスが取得した直近の公開データ更新に基づきます。

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

プロフィールを見る
フォロワー
35,507
フォロー中
3
いいね
329,483
動画
327

この動画のハッシュタグ

リンクはこのインデックス内のページに移動します。

よくある質問

このTikTok動画の再生数は?
ここにインデックスされた取得データでは、15,743回再生、1,019いいね、13コメントです。
このTikTok動画を投稿したのは誰ですか?
@hikimadailyが投稿しました。投稿者へのリンクはこのページにあります。
このTikTok動画のエンゲージメント率は?
取得した指標全体で、エンゲージメント率は6.66%です(いいね+コメント+シェアを再生数で割った値)。
このTikTok動画はいつ投稿されましたか?
2026-07-30(3 か月前)に投稿されました。
この動画ではどんなハッシュタグが使われていますか?
取得データには3件のハッシュタグがあり、#fouryouから始まります。