Vai al contenuto
TikMonkey

Questa acquisizione non segnala alcun contenuto riproducibile per il video 7668379879263522068; i metadati pubblici qui sotto restano comunque indicizzati.

ME YA SA MUTANE SUKAN MAIDA HANKALI A KAN ABIN DA KE CUTAR DA SU? Akwai dalilai uku masu… — @hikimadaily

Pubblicato 30 lug 2026 (3 mesi fa)0 s15.743 visualizzazioni

Altro da @hikimadaily

Statistiche del video

Conteggi pubblici dall’ultimo aggiornamento.

Visualizzazioni
15.743
Like
1019
Commenti
13
Condivisioni
17
Salvataggi
170
Interazione
6,66%
Durata
0 s
Pubblicato
30 lug 2026

Approfondimenti sul video

Il video TikTok «ME YA SA MUTANE SUKAN MAIDA HANKALI A KAN ABIN DA KE CUTAR DA SU? Akwai dalilai uku masu zurfi: (A) Zuciya tana son abin da ta saba Ko da abin yana cutar da ita.Idan mutum ya saba da: damuwa korafi kuka zargi tsoro zuciya zata ji daɗin zama a can, domin ta saba. (B) Hankali mara horo Idan baka horar da hankalinka ba, duniya zata horar da shi maka. Labaran mutane. Matsalolin gari. Tsoron da ake yadawa. Abubuwan da ke tada hankali. Duk suna kwace hankalinka ba tare da ka lura ba. (C) Rashin sanin iko Mutane da yawa ba su san cewa suna da ikon zabar abin da zasu mai da hankali a kai ba. Suna daukar tunani kamar iska—yana zuwa yana tafiya ba tare da iko ba. Amma gaskiya ita ce:> Hankali yana iya horuwa. Tunani yana iya jagorantuwa. 4. HANKALI A MATSAYIN KUZARI — INA KUZARINKA YAKE ZUBOWA? Duk inda hankalinka yake, kuzarinka yana can. Idan hankalinka yana kan: mutane da suka cutar da kai → kuzari yana zubewa a baya tsoron gobe → kuzari yana zubewa a hasashe nadama → kuzari yana makale kishi → kuzari yana ƙonewa kwatanta kai da wasu → kuzari yana raguwa Amma idan hankalinka yana kan: gini koyo ingantawa godiya manufa to kuzarinka yana gina ka. Abin da ke gajiyar kuzarinka shi ne abin da kake zama. wannan kaɗan ne daga cikin littafi mai suna "TAFARKIN TUNANI" gamai buƙata ya tuntuɓe mu MUNA DA LITTATTAFAI NA BUNƘASA TUNANI DA CIMMA NASARA ​🚀 Kayan Da Kake Nema Don Canza Rayuwarka! 🚀 ​Wataƙila kana mamakin me yasa wasu matasan suke samun nasara cikin sauri, yayin da wasu kuma suke ji kamar sun tsaya wuri ɗaya? Sirrin ba komai ba ne illa Hanyar Tunaninsu (Mindset). ​Idan kana son ka fito daga tsoro, fargaba, da rashin tabbas, ka koma matashi mai ƙarfin gwiwa, hangen nesa, da juriya... To, wannan garabasar taka ce! ​📚 Menene Waɗannan Littattafan PDF Za Su Koya Maka? ​Bunƙasa Tunani: Yadda zaka canza tunaninka daga na kasawa zuwa na samun nasara. ​Gano Siffofinka: Hanyoyin gano baiwar da Allah ya yi muku da yadda zaka amfana da ita. ​Yakar Kasala: Dabaru masu sauƙi na daina tura aiki gaba (Procrastination) da kuma amfani da lokaci. ​Zama Gwarzo: Yadda zaka jure kalubalen rayuwa ba tare da ka karaya ba. ​"Tunaninka shi ne makaminka na farko. Idan ka gyara shi, ka gyara rayuwarka." ​💡 Me Yasa Zaka Karanta Waɗannan Littattafan? ​Suna Da Sauƙin Karantawa: Ba turanci bane, an rubuta su ne da Hausa ta zamani, ​💰 Kar Ka Bari Wannan Damar Ta Wuce Ka! ​Kada ka bari gobe ta same ka a inda yau ta tafi ta barka. Saka hannun jari a cikin tunaninka yanzu, domin shi ne mafi amfanin jari. ​📞 Yadda Zaka Same Su: ​Don samun naka kofofin yanzu da farashi mai sauƙi, turo mana saƙo ta: ​WhatsApp/Kira: 09030805886 ​Fara Canji Daga Yau #views #fouryou #viral» di @hikimadaily ha totalizzato 15.743 visualizzazioni, 1019 like, 13 commenti, 17 condivisioni nelle metriche pubbliche rilevate da questo indice. Il tasso di interazione è pari a 6,66% (like, commenti e condivisioni rispetto alle visualizzazioni). È stato pubblicato 3 mesi fa e dura 0 secondi. È stato salvato 170 volte.

Dati aggiornati al 21 ott 2026 (UTC), dall’ultimo aggiornamento pubblico acquisito da questo indice.

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

Vedi profilo
Follower
35.507
Seguiti
3
Like
329.483
Video
327

Hashtag in questo video

I link restano all’interno di questo indice.

Domande frequenti

Quante visualizzazioni ha questo video TikTok?
L’acquisizione indicizzata qui riporta 15.743 visualizzazioni, 1019 like e 13 commenti.
Chi ha pubblicato questo video TikTok?
È stato pubblicato da @hikimadaily, il cui profilo è collegato da questa pagina.
Qual è il tasso di interazione di questo video TikTok?
Sulla base delle metriche acquisite, il tasso di interazione è pari a 6,66% (like + commenti + condivisioni rispetto alle visualizzazioni).
Quando è stato pubblicato questo video TikTok?
È stato pubblicato il 2026-07-30, 3 mesi fa.
Quali hashtag vengono usati in questo video?
L’acquisizione collega 3 hashtag, a partire da #fouryou.