İçeriğe geç
TikMonkey

Bu kayıtta 7657247161184226580 numaralı video için oynatılabilir medya yok; aşağıdaki herkese açık meta veriler yine de dizinde yer alıyor.

Shafi na 11 – Kalaman da Zaka Iya Amfani da Su Don Gina Iko da Kariya a Lokaci Daya Wani… — @hikimadaily

Paylaşım tarihi: 30 Haz 2026 (4 ay önce)0 sn54.665 görüntüleme

Video istatistikleri

Son yenilemedeki herkese açık sayılar.

Görüntüleme
54.665
Beğeni
3.677
Yorum
35
Paylaşım
72
Kaydetme
775
Etkileşim
%6,92
Süre
0 sn
Yayın tarihi
30 Haz 2026

Video analizleri

@hikimadaily tarafından paylaşılan “Shafi na 11 – Kalaman da Zaka Iya Amfani da Su Don Gina Iko da Kariya a Lokaci Daya Wani lokaci kalma daya na iya canza duk yanayin magana, ko hana wani rinjayar ka. A wannan shafi, zaka koyi irin kalmomin da za ka ce a gaban wanda ke kokarin yaudarka ko rinjayarka, ta yadda zaka iya kare kanka cikin natsuwa da hankali. 1. “A’a – wannan ba zai yiwu ba.” Wannan kalma ita ce makamin farko na kare kai. Mutane da dama basa iya cewa “a’a”, saboda suna jin za su ɓata rai ko su rasa wani. Amma idan ka koyi cewa: “A’a” kariya ce, ba laifi ba. “A’a” hanyar nuna cewa kana daraja kanka ce. To zaka daina jin tsoro wajen faɗa da tsayawa akan gaskiyarka. 2. “Bari na fara tunani kafin na amsa.” Wannan kalma tana dakatar da duk wani salon gaggawar rinjaya. Mutum mai dabara zai so ka yanke shawara nan take, amma idan ka ce haka, yana rage karfin tasirinsa. Hikima ce dakatar da shawara har sai tunani yayi aiki. 3. “Ban da wannan ra’ayin – amma ina girmama naka.” Idan wani yana kokarin tilasta maka ra’ayinsa, zaka iya tsayawa da wannan kalma mai sauki wacce ke nuna cewa: Kana da kwarin gwiwa, Ba ka da buƙatar yaudara ko tsoro, Kuma har yanzu kana da ladabi. 4. “Me yasa kake son hakan? Me kake nufi da hakan?” Wannan tambaya tana dawo da iko a hannunka. Idan wani yana kokarin ya rinjaye ka da dabara, tambayarsa da wannan salo yana sa ya fara rudewa, ko ya bayyana nufinsa. Tambaya tana iya cire karya daga zuciya. 5. “Zan fi son ka daina hakan.” Wannan ba roko bane, ba fushi bane – ƙayyadadden iyaka ne. Wani yana iya kokarin cutar da kai da kalma, ko zargi, ko jefa maka kunya. Wannan kalma na bayyana cewa: Ka gane abin da yake yi,Kuma ba za ka amince da shi ba. 6. “Ba haka nake kallon kaina ba.” Idan wani yana ƙoƙarin raunana maka ƙima, ko jefa maka shakka da magana irin ta: “Kai ai ba za ka iya ba.” “Wannan fa sama da kai ne.” Ka maida da wannan kalma – ta nuna cewa kai ne kake sanin kanka, ba shi ba. 7. “Zan tsaya a kan gaskiyata.” Kalma ce mai ƙarfin gaske. Mutane da yawa suna fasa gaskiyarsu saboda tsoron a kalle su da wani salo. Amma idan ka koyi wannan magana, kana bayyana cewa kafi damuwa da gaskiyarka fiye da amincewar mutane. Magana tana da iko. Kalma daya na iya kare ka, gina ka, ko sa ka zama jagora. Ka yi amfani da kalmominka kamar makami – ba don cutarwa ba, sai don kariya da gina kanka cikin daraja wannan mu ɗauko muku shine a cikin littafin mu na dark Psychology na hausa ga wanda yaki da buƙatar pdf ɗinsa ya mana magana a WhatsApp 09030805886 da ma wasu littattafan na self development na hausa da kuma uwa uba na addini muna dasu masu cike da tsari da muhimman abubuwa mai karatu yana gaba da wanda baida wata manufa sai sharhuliya#viral #fouryou #views” TikTok videosu için bu dizinin yakaladığı herkese açık metrikler: 54.665 görüntüleme, 3.677 beğeni, 35 yorum, 72 paylaşım. Bu, %6,92 etkileşim oranı demek (beğeni, yorum ve paylaşımların görüntülemeye oranı). Video 4 ay önce paylaşıldı ve süresi 0 saniye. Video 775 kez kaydedildi.

Veriler 16 Eki 2026 (UTC) itibarıyladır; bu dizinin yakaladığı son herkese açık yenilemeden alınmıştır.

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

Profili gör
Takipçi
35.507
Takip edilen
3
Beğeni
329.483
Videolar
327

Bu videodaki hashtag’ler

Bağlantılar bu dizinin içinde kalır.

Sıkça sorulan sorular

Bu TikTok videosu kaç kez izlendi?
Burada dizinlenen kayıtta 54.665 görüntüleme, 3.677 beğeni ve 35 yorum görünüyor.
Bu TikTok videosunu kim paylaştı?
Videoyu @hikimadaily paylaştı; hesabın bağlantısı bu sayfada yer alıyor.
Bu TikTok videosunun etkileşim oranı nedir?
Kaydedilen metriklere göre etkileşim oranı %6,92 (beğeni + yorum + paylaşım, görüntülemeye bölünür).
Bu TikTok videosu ne zaman paylaşıldı?
Video 2026-06-30 tarihinde, yani 4 ay önce paylaşıldı.
Bu videoda hangi hashtag’ler kullanılıyor?
Kayıtta 3 hashtag bağlantısı var; ilki #fouryou.