本文へスキップ
TikMonkey

この取得データには動画7657247161184226580の再生可能なメディアがありません。以下の公開メタデータは引き続きインデックスされています。

Shafi na 11 – Kalaman da Zaka Iya Amfani da Su Don Gina Iko da Kariya a Lokaci Daya Wani… — @hikimadaily

2026年6月30日に投稿(4 か月前)0秒54,665回再生

動画の統計

直近の更新で取得した公開カウントです。

再生数
54,665
いいね
3,677
コメント
35
シェア
72
保存
775
エンゲージメント
6.92%
再生時間
0秒
投稿日
2026年6月30日

動画のインサイト

@hikimadailyのTikTok動画「Shafi na 11 – Kalaman da Zaka Iya Amfani da Su Don Gina Iko da Kariya a Lokaci Daya Wani lokaci kalma daya na iya canza duk yanayin magana, ko hana wani rinjayar ka. A wannan shafi, zaka koyi irin kalmomin da za ka ce a gaban wanda ke kokarin yaudarka ko rinjayarka, ta yadda zaka iya kare kanka cikin natsuwa da hankali. 1. “A’a – wannan ba zai yiwu ba.” Wannan kalma ita ce makamin farko na kare kai. Mutane da dama basa iya cewa “a’a”, saboda suna jin za su ɓata rai ko su rasa wani. Amma idan ka koyi cewa: “A’a” kariya ce, ba laifi ba. “A’a” hanyar nuna cewa kana daraja kanka ce. To zaka daina jin tsoro wajen faɗa da tsayawa akan gaskiyarka. 2. “Bari na fara tunani kafin na amsa.” Wannan kalma tana dakatar da duk wani salon gaggawar rinjaya. Mutum mai dabara zai so ka yanke shawara nan take, amma idan ka ce haka, yana rage karfin tasirinsa. Hikima ce dakatar da shawara har sai tunani yayi aiki. 3. “Ban da wannan ra’ayin – amma ina girmama naka.” Idan wani yana kokarin tilasta maka ra’ayinsa, zaka iya tsayawa da wannan kalma mai sauki wacce ke nuna cewa: Kana da kwarin gwiwa, Ba ka da buƙatar yaudara ko tsoro, Kuma har yanzu kana da ladabi. 4. “Me yasa kake son hakan? Me kake nufi da hakan?” Wannan tambaya tana dawo da iko a hannunka. Idan wani yana kokarin ya rinjaye ka da dabara, tambayarsa da wannan salo yana sa ya fara rudewa, ko ya bayyana nufinsa. Tambaya tana iya cire karya daga zuciya. 5. “Zan fi son ka daina hakan.” Wannan ba roko bane, ba fushi bane – ƙayyadadden iyaka ne. Wani yana iya kokarin cutar da kai da kalma, ko zargi, ko jefa maka kunya. Wannan kalma na bayyana cewa: Ka gane abin da yake yi,Kuma ba za ka amince da shi ba. 6. “Ba haka nake kallon kaina ba.” Idan wani yana ƙoƙarin raunana maka ƙima, ko jefa maka shakka da magana irin ta: “Kai ai ba za ka iya ba.” “Wannan fa sama da kai ne.” Ka maida da wannan kalma – ta nuna cewa kai ne kake sanin kanka, ba shi ba. 7. “Zan tsaya a kan gaskiyata.” Kalma ce mai ƙarfin gaske. Mutane da yawa suna fasa gaskiyarsu saboda tsoron a kalle su da wani salo. Amma idan ka koyi wannan magana, kana bayyana cewa kafi damuwa da gaskiyarka fiye da amincewar mutane. Magana tana da iko. Kalma daya na iya kare ka, gina ka, ko sa ka zama jagora. Ka yi amfani da kalmominka kamar makami – ba don cutarwa ba, sai don kariya da gina kanka cikin daraja wannan mu ɗauko muku shine a cikin littafin mu na dark Psychology na hausa ga wanda yaki da buƙatar pdf ɗinsa ya mana magana a WhatsApp 09030805886 da ma wasu littattafan na self development na hausa da kuma uwa uba na addini muna dasu masu cike da tsari da muhimman abubuwa mai karatu yana gaba da wanda baida wata manufa sai sharhuliya#viral #fouryou #views」は、このインデックスが取得した公開指標で54,665回再生、3,677いいね、35コメント、72シェアとなっています。 エンゲージメント率は6.92%です(再生数に対する、いいね・コメント・シェアの割合)。 投稿されたのは4 か月前で、再生時間は0 秒です。 775回保存されています。

2026年10月16日(UTC)時点のデータです。このインデックスが取得した直近の公開データ更新に基づきます。

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

プロフィールを見る
フォロワー
35,507
フォロー中
3
いいね
329,483
動画
327

この動画のハッシュタグ

リンクはこのインデックス内のページに移動します。

よくある質問

このTikTok動画の再生数は?
ここにインデックスされた取得データでは、54,665回再生、3,677いいね、35コメントです。
このTikTok動画を投稿したのは誰ですか?
@hikimadailyが投稿しました。投稿者へのリンクはこのページにあります。
このTikTok動画のエンゲージメント率は?
取得した指標全体で、エンゲージメント率は6.92%です(いいね+コメント+シェアを再生数で割った値)。
このTikTok動画はいつ投稿されましたか?
2026-06-30(4 か月前)に投稿されました。
この動画ではどんなハッシュタグが使われていますか?
取得データには3件のハッシュタグがあり、#fouryouから始まります。