Cette capture ne signale aucun média lisible pour la vidéo 7657247161184226580 ; les métadonnées publiques ci-dessous restent indexées.
Statistiques de la vidéo
Compteurs publics lors de la dernière actualisation.
- Vues
- 54 665
- J’aime
- 3 677
- Commentaires
- 35
- Partages
- 72
- Enregistrements
- 775
- Engagement
- 6,92 %
- Durée
- 0 s
- Publiée
- 30 juin 2026
Analyse de la vidéo
La vidéo TikTok de @hikimadaily « Shafi na 11 – Kalaman da Zaka Iya Amfani da Su Don Gina Iko da Kariya a Lokaci Daya Wani lokaci kalma daya na iya canza duk yanayin magana, ko hana wani rinjayar ka. A wannan shafi, zaka koyi irin kalmomin da za ka ce a gaban wanda ke kokarin yaudarka ko rinjayarka, ta yadda zaka iya kare kanka cikin natsuwa da hankali. 1. “A’a – wannan ba zai yiwu ba.” Wannan kalma ita ce makamin farko na kare kai. Mutane da dama basa iya cewa “a’a”, saboda suna jin za su ɓata rai ko su rasa wani. Amma idan ka koyi cewa: “A’a” kariya ce, ba laifi ba. “A’a” hanyar nuna cewa kana daraja kanka ce. To zaka daina jin tsoro wajen faɗa da tsayawa akan gaskiyarka. 2. “Bari na fara tunani kafin na amsa.” Wannan kalma tana dakatar da duk wani salon gaggawar rinjaya. Mutum mai dabara zai so ka yanke shawara nan take, amma idan ka ce haka, yana rage karfin tasirinsa. Hikima ce dakatar da shawara har sai tunani yayi aiki. 3. “Ban da wannan ra’ayin – amma ina girmama naka.” Idan wani yana kokarin tilasta maka ra’ayinsa, zaka iya tsayawa da wannan kalma mai sauki wacce ke nuna cewa: Kana da kwarin gwiwa, Ba ka da buƙatar yaudara ko tsoro, Kuma har yanzu kana da ladabi. 4. “Me yasa kake son hakan? Me kake nufi da hakan?” Wannan tambaya tana dawo da iko a hannunka. Idan wani yana kokarin ya rinjaye ka da dabara, tambayarsa da wannan salo yana sa ya fara rudewa, ko ya bayyana nufinsa. Tambaya tana iya cire karya daga zuciya. 5. “Zan fi son ka daina hakan.” Wannan ba roko bane, ba fushi bane – ƙayyadadden iyaka ne. Wani yana iya kokarin cutar da kai da kalma, ko zargi, ko jefa maka kunya. Wannan kalma na bayyana cewa: Ka gane abin da yake yi,Kuma ba za ka amince da shi ba. 6. “Ba haka nake kallon kaina ba.” Idan wani yana ƙoƙarin raunana maka ƙima, ko jefa maka shakka da magana irin ta: “Kai ai ba za ka iya ba.” “Wannan fa sama da kai ne.” Ka maida da wannan kalma – ta nuna cewa kai ne kake sanin kanka, ba shi ba. 7. “Zan tsaya a kan gaskiyata.” Kalma ce mai ƙarfin gaske. Mutane da yawa suna fasa gaskiyarsu saboda tsoron a kalle su da wani salo. Amma idan ka koyi wannan magana, kana bayyana cewa kafi damuwa da gaskiyarka fiye da amincewar mutane. Magana tana da iko. Kalma daya na iya kare ka, gina ka, ko sa ka zama jagora. Ka yi amfani da kalmominka kamar makami – ba don cutarwa ba, sai don kariya da gina kanka cikin daraja wannan mu ɗauko muku shine a cikin littafin mu na dark Psychology na hausa ga wanda yaki da buƙatar pdf ɗinsa ya mana magana a WhatsApp 09030805886 da ma wasu littattafan na self development na hausa da kuma uwa uba na addini muna dasu masu cike da tsari da muhimman abubuwa mai karatu yana gaba da wanda baida wata manufa sai sharhuliya#viral #fouryou #views » compte 54 665 vues, 3 677 j’aime, 35 commentaires et 72 partages dans les indicateurs publics relevés par cet index. Cela représente un taux d’engagement de 6,92 % (j’aime, commentaires et partages rapportés aux vues). Elle a été publiée il y a 4 mois et dure 0 seconde. Elle a été enregistrée 775 fois.
Données au 16 oct. 2026 (UTC), issues de la dernière actualisation publique relevée par cet index.
- Abonnés
- 35 507
- Abonnements
- 3
- J’aime
- 329 483
- Vidéos
- 327
Hashtags dans cette vidéo
Les liens restent dans cet index.
Questions fréquentes
- Combien de vues cette vidéo TikTok a-t-elle ?
- La capture indexée ici affiche 54 665 vues, 3 677 j’aime et 35 commentaires.
- Qui a publié cette vidéo TikTok ?
- Elle a été publiée par @hikimadaily, dont le profil est accessible depuis cette page.
- Quel est le taux d’engagement de cette vidéo TikTok ?
- D’après les indicateurs relevés, le taux d’engagement est de 6,92 % (j’aime + commentaires + partages rapportés aux vues).
- Quand cette vidéo TikTok a-t-elle été publiée ?
- Elle a été publiée le 2026-06-30, il y a 4 mois.
- Quels hashtags sont utilisés dans cette vidéo ?
- La capture relève 3 hashtags, à commencer par #fouryou.