Questa acquisizione non segnala alcun contenuto riproducibile per il video 7657247161184226580; i metadati pubblici qui sotto restano comunque indicizzati.
Statistiche del video
Conteggi pubblici dall’ultimo aggiornamento.
- Visualizzazioni
- 54.665
- Like
- 3677
- Commenti
- 35
- Condivisioni
- 72
- Salvataggi
- 775
- Interazione
- 6,92%
- Durata
- 0 s
- Pubblicato
- 30 giu 2026
Approfondimenti sul video
Il video TikTok «Shafi na 11 – Kalaman da Zaka Iya Amfani da Su Don Gina Iko da Kariya a Lokaci Daya Wani lokaci kalma daya na iya canza duk yanayin magana, ko hana wani rinjayar ka. A wannan shafi, zaka koyi irin kalmomin da za ka ce a gaban wanda ke kokarin yaudarka ko rinjayarka, ta yadda zaka iya kare kanka cikin natsuwa da hankali. 1. “A’a – wannan ba zai yiwu ba.” Wannan kalma ita ce makamin farko na kare kai. Mutane da dama basa iya cewa “a’a”, saboda suna jin za su ɓata rai ko su rasa wani. Amma idan ka koyi cewa: “A’a” kariya ce, ba laifi ba. “A’a” hanyar nuna cewa kana daraja kanka ce. To zaka daina jin tsoro wajen faɗa da tsayawa akan gaskiyarka. 2. “Bari na fara tunani kafin na amsa.” Wannan kalma tana dakatar da duk wani salon gaggawar rinjaya. Mutum mai dabara zai so ka yanke shawara nan take, amma idan ka ce haka, yana rage karfin tasirinsa. Hikima ce dakatar da shawara har sai tunani yayi aiki. 3. “Ban da wannan ra’ayin – amma ina girmama naka.” Idan wani yana kokarin tilasta maka ra’ayinsa, zaka iya tsayawa da wannan kalma mai sauki wacce ke nuna cewa: Kana da kwarin gwiwa, Ba ka da buƙatar yaudara ko tsoro, Kuma har yanzu kana da ladabi. 4. “Me yasa kake son hakan? Me kake nufi da hakan?” Wannan tambaya tana dawo da iko a hannunka. Idan wani yana kokarin ya rinjaye ka da dabara, tambayarsa da wannan salo yana sa ya fara rudewa, ko ya bayyana nufinsa. Tambaya tana iya cire karya daga zuciya. 5. “Zan fi son ka daina hakan.” Wannan ba roko bane, ba fushi bane – ƙayyadadden iyaka ne. Wani yana iya kokarin cutar da kai da kalma, ko zargi, ko jefa maka kunya. Wannan kalma na bayyana cewa: Ka gane abin da yake yi,Kuma ba za ka amince da shi ba. 6. “Ba haka nake kallon kaina ba.” Idan wani yana ƙoƙarin raunana maka ƙima, ko jefa maka shakka da magana irin ta: “Kai ai ba za ka iya ba.” “Wannan fa sama da kai ne.” Ka maida da wannan kalma – ta nuna cewa kai ne kake sanin kanka, ba shi ba. 7. “Zan tsaya a kan gaskiyata.” Kalma ce mai ƙarfin gaske. Mutane da yawa suna fasa gaskiyarsu saboda tsoron a kalle su da wani salo. Amma idan ka koyi wannan magana, kana bayyana cewa kafi damuwa da gaskiyarka fiye da amincewar mutane. Magana tana da iko. Kalma daya na iya kare ka, gina ka, ko sa ka zama jagora. Ka yi amfani da kalmominka kamar makami – ba don cutarwa ba, sai don kariya da gina kanka cikin daraja wannan mu ɗauko muku shine a cikin littafin mu na dark Psychology na hausa ga wanda yaki da buƙatar pdf ɗinsa ya mana magana a WhatsApp 09030805886 da ma wasu littattafan na self development na hausa da kuma uwa uba na addini muna dasu masu cike da tsari da muhimman abubuwa mai karatu yana gaba da wanda baida wata manufa sai sharhuliya#viral #fouryou #views» di @hikimadaily ha totalizzato 54.665 visualizzazioni, 3677 like, 35 commenti, 72 condivisioni nelle metriche pubbliche rilevate da questo indice. Il tasso di interazione è pari a 6,92% (like, commenti e condivisioni rispetto alle visualizzazioni). È stato pubblicato 4 mesi fa e dura 0 secondi. È stato salvato 775 volte.
Dati aggiornati al 16 ott 2026 (UTC), dall’ultimo aggiornamento pubblico acquisito da questo indice.
- Follower
- 35.507
- Seguiti
- 3
- Like
- 329.483
- Video
- 327
Hashtag in questo video
I link restano all’interno di questo indice.
Domande frequenti
- Quante visualizzazioni ha questo video TikTok?
- L’acquisizione indicizzata qui riporta 54.665 visualizzazioni, 3677 like e 35 commenti.
- Chi ha pubblicato questo video TikTok?
- È stato pubblicato da @hikimadaily, il cui profilo è collegato da questa pagina.
- Qual è il tasso di interazione di questo video TikTok?
- Sulla base delle metriche acquisite, il tasso di interazione è pari a 6,92% (like + commenti + condivisioni rispetto alle visualizzazioni).
- Quando è stato pubblicato questo video TikTok?
- È stato pubblicato il 2026-06-30, 4 mesi fa.
- Quali hashtag vengono usati in questo video?
- L’acquisizione collega 3 hashtag, a partire da #fouryou.