本文へスキップ
TikMonkey

この取得データには動画7683960900369599765の再生可能なメディアがありません。以下の公開メタデータは引き続きインデックスされています。

FOG Tsoro, Wajibci, da Laifi FOG gajarce ne na kalmomin Turanci guda uku: Fear (Tsoro), O… — @hikimadaily

2026年9月10日に投稿(2週間以上前)0秒6,116回再生

動画の統計

直近の更新で取得した公開カウントです。

再生数
6,116
いいね
434
コメント
10
シェア
7
保存
97
エンゲージメント
7.37%
再生時間
0秒
投稿日
2026年9月10日

動画のインサイト

@hikimadailyのTikTok動画「FOG Tsoro, Wajibci, da Laifi FOG gajarce ne na kalmomin Turanci guda uku: Fear (Tsoro), Obligation (Wajibci), da Guilt (Laifi). Wadannan su ne manyan motsin rai guda uku da masu amfani da Dark Psychology ke amfani da su domin sarrafa hankalin wasu. Tsoro yana faruwa ne lokacin da mai sarrafawa ya sanya wanda yake yi wa hakan ya ji tsoron sakamakon idan bai yi biyayya ba misali tsoron rasa dangantaka, tsoron kunya a gaban jama'a, ko ma barazana kai tsaye. Wajibci kuwa yana faruwa ne lokacin da aka sa mutum ya ji cewa dole ne ya yi wani abu saboda alakar da ke tsakaninsu, misali "Ni ne na taimake ka lokacin da kake bukata, don haka yanzu dole ka taimake ni." Laifi kuwa, kamar yadda muka bayyana a babin da ya gabata, yana amfani ne da jin kunya ko nauyin zuciya domin tilasta bin bukata. Masu amfani da Dark Psychology sukan hada wadannan abubuwa guda uku tare domin karfafa ikonsu a kan wani mutum. Misali, wani zai iya cewa: "Idan ba ka yi min haka ba (Obligation), zan bar ka (Fear), kuma ka sani ba wanda zai iya jurewa da kai kamar yadda na yi (Guilt)." Wannan hadin gwiwa na tsoro, wajibci, da laifi yana da matukar karfi wajen sarrafa hankalin mutum. Don kare kanka daga FOG, kana bukatar ka koyi gane lokacin da wadannan motsin rai ke tasowa ba don wani gaskiyar dalili ba, illa domin an tayar da su ne a hankalce domin sarrafa ka. Ka tambayi kanka: "Shin ina jin haka ne saboda gaskiyar lamarin, ko wani yana kokarin amfani da yadda nake ji domin ya samu abin da yake so daga wurina?" Domin ka fita daga cikin FOG, yana da amfani ka rubuta abubuwan da kake ji a takarda, sannan ka nuna wa amintaccen aboki ko dan uwa, ka ji ra'ayinsu daga waje. Wani lokaci, mutumin da ke cikin FOG ba ya iya ganin lamarin a fili saboda tsananin motsin rai da ke kewaye da shi, amma mutum na waje zai iya ganin gaskiyar lamarin cikin sauki. "Wasu mutane suna da hazaƙar sarrafa zukatan wasu ba tare da an lura ba — kuma abin ban tsoro shi ne, wataƙila kai ma an taɓa yi maka haka!yan da kyau Ka gano gaskiyar a cikin littafin "BAƘAR SAƘA DARK PSYCHOLOGY" TRICKS. littafi mai ciki da ɓuyayyen ilimi na dark pshycology gamai buƙata yayi mana magana amma fa ba kowane zamu mallakawa wannan littafi ba 09030805886 #viral #fouryou #motivation #dark」は、このインデックスが取得した公開指標で6,116回再生、434いいね、10コメント、7シェアとなっています。 エンゲージメント率は7.37%です(再生数に対する、いいね・コメント・シェアの割合)。 投稿されたのは2週間以上前で、再生時間は0 秒です。 97回保存されています。

2026年10月21日(UTC)時点のデータです。このインデックスが取得した直近の公開データ更新に基づきます。

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

プロフィールを見る
フォロワー
35,507
フォロー中
3
いいね
329,483
動画
327

この動画のハッシュタグ

リンクはこのインデックス内のページに移動します。

よくある質問

このTikTok動画の再生数は?
ここにインデックスされた取得データでは、6,116回再生、434いいね、10コメントです。
このTikTok動画を投稿したのは誰ですか?
@hikimadailyが投稿しました。投稿者へのリンクはこのページにあります。
このTikTok動画のエンゲージメント率は?
取得した指標全体で、エンゲージメント率は7.37%です(いいね+コメント+シェアを再生数で割った値)。
このTikTok動画はいつ投稿されましたか?
2026-09-10(2週間以上前)に投稿されました。
この動画ではどんなハッシュタグが使われていますか?
取得データには4件のハッシュタグがあり、#darkから始まります。