Lewati ke konten
TikMonkey

Rekaman ini tidak melaporkan media yang dapat diputar untuk video 7683960900369599765; metadata publik di bawah tetap diindeks.

FOG Tsoro, Wajibci, da Laifi FOG gajarce ne na kalmomin Turanci guda uku: Fear (Tsoro), O… — @hikimadaily

Diposting 10 Sep 2026 (lebih dari dua minggu lalu)0 dtk6.116 tayangan

Statistik video

Jumlah publik dari pembaruan terakhir.

Tayangan
6.116
Suka
434
Komentar
10
Dibagikan
7
Disimpan
97
Interaksi
7,37%
Durasi
0 dtk
Diposting
10 Sep 2026

Wawasan video

Video TikTok @hikimadaily “FOG Tsoro, Wajibci, da Laifi FOG gajarce ne na kalmomin Turanci guda uku: Fear (Tsoro), Obligation (Wajibci), da Guilt (Laifi). Wadannan su ne manyan motsin rai guda uku da masu amfani da Dark Psychology ke amfani da su domin sarrafa hankalin wasu. Tsoro yana faruwa ne lokacin da mai sarrafawa ya sanya wanda yake yi wa hakan ya ji tsoron sakamakon idan bai yi biyayya ba misali tsoron rasa dangantaka, tsoron kunya a gaban jama'a, ko ma barazana kai tsaye. Wajibci kuwa yana faruwa ne lokacin da aka sa mutum ya ji cewa dole ne ya yi wani abu saboda alakar da ke tsakaninsu, misali "Ni ne na taimake ka lokacin da kake bukata, don haka yanzu dole ka taimake ni." Laifi kuwa, kamar yadda muka bayyana a babin da ya gabata, yana amfani ne da jin kunya ko nauyin zuciya domin tilasta bin bukata. Masu amfani da Dark Psychology sukan hada wadannan abubuwa guda uku tare domin karfafa ikonsu a kan wani mutum. Misali, wani zai iya cewa: "Idan ba ka yi min haka ba (Obligation), zan bar ka (Fear), kuma ka sani ba wanda zai iya jurewa da kai kamar yadda na yi (Guilt)." Wannan hadin gwiwa na tsoro, wajibci, da laifi yana da matukar karfi wajen sarrafa hankalin mutum. Don kare kanka daga FOG, kana bukatar ka koyi gane lokacin da wadannan motsin rai ke tasowa ba don wani gaskiyar dalili ba, illa domin an tayar da su ne a hankalce domin sarrafa ka. Ka tambayi kanka: "Shin ina jin haka ne saboda gaskiyar lamarin, ko wani yana kokarin amfani da yadda nake ji domin ya samu abin da yake so daga wurina?" Domin ka fita daga cikin FOG, yana da amfani ka rubuta abubuwan da kake ji a takarda, sannan ka nuna wa amintaccen aboki ko dan uwa, ka ji ra'ayinsu daga waje. Wani lokaci, mutumin da ke cikin FOG ba ya iya ganin lamarin a fili saboda tsananin motsin rai da ke kewaye da shi, amma mutum na waje zai iya ganin gaskiyar lamarin cikin sauki. "Wasu mutane suna da hazaƙar sarrafa zukatan wasu ba tare da an lura ba — kuma abin ban tsoro shi ne, wataƙila kai ma an taɓa yi maka haka!yan da kyau Ka gano gaskiyar a cikin littafin "BAƘAR SAƘA DARK PSYCHOLOGY" TRICKS. littafi mai ciki da ɓuyayyen ilimi na dark pshycology gamai buƙata yayi mana magana amma fa ba kowane zamu mallakawa wannan littafi ba 09030805886 #viral #fouryou #motivation #dark” memiliki 6.116 tayangan, 434 suka, 10 komentar, 7 kali dibagikan dalam metrik publik yang dicatat indeks ini. Itu setara tingkat interaksi sebesar 7,37% (suka, komentar, dan bagikan dibagi tayangan). Video ini diposting lebih dari dua minggu lalu dan berdurasi 0 detik. Video ini telah disimpan 97 kali.

Data per 21 Okt 2026 (UTC), dari pembaruan publik terakhir yang dicatat indeks ini.

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

Lihat profil
Pengikut
35.507
Mengikuti
3
Suka
329.483
Video
327

Hashtag di video ini

Tautan tetap berada di dalam indeks ini.

Pertanyaan umum

Berapa tayangan video TikTok ini?
Data yang diindeks di sini mencatat 6.116 tayangan, 434 suka, dan 10 komentar.
Siapa yang memposting video TikTok ini?
Video ini diposting oleh @hikimadaily, yang ditautkan dari halaman ini.
Berapa tingkat interaksi video TikTok ini?
Dari metrik yang dicatat, tingkat interaksinya adalah 7,37% (suka + komentar + bagikan dibagi tayangan).
Kapan video TikTok ini diposting?
Video ini diposting pada 2026-09-10, lebih dari dua minggu lalu.
Hashtag apa saja yang dipakai di video ini?
Data yang dicatat menautkan 4 hashtag, dimulai dari #dark.