Für das Video 7683960900369599765 meldet diese Erfassung keine abspielbaren Medien; die öffentlichen Metadaten unten sind trotzdem indexiert.
Video-Statistiken
Öffentliche Zahlen vom letzten Abruf.
- Aufrufe
- 6.116
- Likes
- 434
- Kommentare
- 10
- Shares
- 7
- Gespeichert
- 97
- Engagement
- 7,37 %
- Dauer
- 0 s
- Gepostet
- 10. Sept. 2026
Video-Einblicke
Das TikTok-Video „FOG Tsoro, Wajibci, da Laifi FOG gajarce ne na kalmomin Turanci guda uku: Fear (Tsoro), Obligation (Wajibci), da Guilt (Laifi). Wadannan su ne manyan motsin rai guda uku da masu amfani da Dark Psychology ke amfani da su domin sarrafa hankalin wasu. Tsoro yana faruwa ne lokacin da mai sarrafawa ya sanya wanda yake yi wa hakan ya ji tsoron sakamakon idan bai yi biyayya ba misali tsoron rasa dangantaka, tsoron kunya a gaban jama'a, ko ma barazana kai tsaye. Wajibci kuwa yana faruwa ne lokacin da aka sa mutum ya ji cewa dole ne ya yi wani abu saboda alakar da ke tsakaninsu, misali "Ni ne na taimake ka lokacin da kake bukata, don haka yanzu dole ka taimake ni." Laifi kuwa, kamar yadda muka bayyana a babin da ya gabata, yana amfani ne da jin kunya ko nauyin zuciya domin tilasta bin bukata. Masu amfani da Dark Psychology sukan hada wadannan abubuwa guda uku tare domin karfafa ikonsu a kan wani mutum. Misali, wani zai iya cewa: "Idan ba ka yi min haka ba (Obligation), zan bar ka (Fear), kuma ka sani ba wanda zai iya jurewa da kai kamar yadda na yi (Guilt)." Wannan hadin gwiwa na tsoro, wajibci, da laifi yana da matukar karfi wajen sarrafa hankalin mutum. Don kare kanka daga FOG, kana bukatar ka koyi gane lokacin da wadannan motsin rai ke tasowa ba don wani gaskiyar dalili ba, illa domin an tayar da su ne a hankalce domin sarrafa ka. Ka tambayi kanka: "Shin ina jin haka ne saboda gaskiyar lamarin, ko wani yana kokarin amfani da yadda nake ji domin ya samu abin da yake so daga wurina?" Domin ka fita daga cikin FOG, yana da amfani ka rubuta abubuwan da kake ji a takarda, sannan ka nuna wa amintaccen aboki ko dan uwa, ka ji ra'ayinsu daga waje. Wani lokaci, mutumin da ke cikin FOG ba ya iya ganin lamarin a fili saboda tsananin motsin rai da ke kewaye da shi, amma mutum na waje zai iya ganin gaskiyar lamarin cikin sauki. "Wasu mutane suna da hazaƙar sarrafa zukatan wasu ba tare da an lura ba — kuma abin ban tsoro shi ne, wataƙila kai ma an taɓa yi maka haka!yan da kyau Ka gano gaskiyar a cikin littafin "BAƘAR SAƘA DARK PSYCHOLOGY" TRICKS. littafi mai ciki da ɓuyayyen ilimi na dark pshycology gamai buƙata yayi mana magana amma fa ba kowane zamu mallakawa wannan littafi ba 09030805886 #viral #fouryou #motivation #dark“ von @hikimadaily kommt laut den von diesem Index erfassten öffentlichen Kennzahlen auf 6.116 Aufrufe, 434 Likes, 10 Kommentare, 7 Shares. Das entspricht einer Engagement-Rate von 7,37 % (Likes, Kommentare und Shares im Verhältnis zu den Aufrufen). Es wurde vor über zwei Wochen gepostet und dauert 0 Sekunden. Es wurde 97 Mal gespeichert.
Datenstand: 21. Okt. 2026 (UTC), vom letzten öffentlichen Abruf dieses Index.
- Follower
- 35.507
- Gefolgt
- 3
- Likes
- 329.483
- Videos
- 327
Hashtags in diesem Video
Links bleiben innerhalb dieses Index.
Häufige Fragen
- Wie viele Aufrufe hat dieses TikTok-Video?
- Die hier indexierte Erfassung meldet 6.116 Aufrufe, 434 Likes und 10 Kommentare.
- Wer hat dieses TikTok-Video gepostet?
- Gepostet wurde es von @hikimadaily, das Profil ist auf dieser Seite verlinkt.
- Wie hoch ist die Engagement-Rate dieses TikTok-Videos?
- Über die erfassten Kennzahlen hinweg liegt die Engagement-Rate bei 7,37 % (Likes + Kommentare + Shares im Verhältnis zu den Aufrufen).
- Wann wurde dieses TikTok-Video gepostet?
- Gepostet am 2026-09-10, vor über zwei Wochen.
- Welche Hashtags werden in diesem Video verwendet?
- Die Erfassung verlinkt 4 Hashtags, zuerst #dark.