İçeriğe geç
TikMonkey

Bu kayıtta 7656505939498945812 numaralı video için oynatılabilir medya yok; aşağıdaki herkese açık meta veriler yine de dizinde yer alıyor.

WANI LOKACIN SAI ANBAR FILIN YAKI AKECIN NASARA Idan ka kai shekaru 27, 29 zuwa 30, ko fi… — @hikimadaily

Paylaşım tarihi: 28 Haz 2026 (4 ay önce)0 sn39.133 görüntüleme

Video istatistikleri

Son yenilemedeki herkese açık sayılar.

Görüntüleme
39.133
Beğeni
1.872
Yorum
48
Paylaşım
67
Kaydetme
497
Etkileşim
%5,08
Süre
0 sn
Yayın tarihi
28 Haz 2026

Video analizleri

@hikimadaily tarafından paylaşılan “WANI LOKACIN SAI ANBAR FILIN YAKI AKECIN NASARA Idan ka kai shekaru 27, 29 zuwa 30, ko fiye da haka kuma rayuwarka ta ƙi motsawa, kullun anata fafutuka afadi can atashi Nan Amma Allah baisa anyi nasara ba to gawata shawara dazan baka Mai mahinmanci idan tadace dakai. Bar gidan mahaifanka! Bar unguwar da ka tashi! Bar danginka! na jini da na zumunta! Ka ɗauka kamar an jefoka daga samane cikin wata ƙasa da baka san kowa ba kuma babu wanda ya sanka. Tafi wani sabon wuri domin neman na kanta inda ba asan kaba, A wannan sabon wuri za ka fara daga tushe za ka koyi yadda ake dogaro da kai, Za ka fahimci darajar kanka da yadda duniya ke aiki. Zaka gina sabbin alaƙa (Connections) Wadanda zasu Kara maka kwarin gwuewa baka tunanin wane yanajin haushina kowane yahanani jari kokuma wacce tanamin hassada! Kasani mutanen kirki suna da daraja fiye da kuɗi, Amma kada ka gina su da munafunci, ka gina su a kan gaskiya, mutunci da amana. Dalilina nabaka wannan shawarar itace Kowa yana da loƙaci, kaima yanzu Loƙacinka ne. Idan ka bari ka kai 35-40 years a wannan hali ƙasusuwanka sun fara laushi sannan wasu damarmakin za su yi maka nisa. Ɗan Adam baya samun cikakken kuzari sai idan ya yi nesa da harshen da ya saba yi masa dariya, Sai a loƙacin zaka gane Dalilin da yasa Mai kuɗin Afirka "Aliko Dan-Gote" yabar Garinsa Kano kuma Yabar Mahaifiyarsa "Mariya Sunusi ɗantata, kuma Yabar danginsa Alasawa Masu tarin dukiya ya tafi Lagos don gina kansa. Kamar yadda Ibn Khaldun ya ce “Rayuwa tana canjawa daga wuri zuwa wuri" wanda ya tsaya a wuri ɗaya, zai tsaya da cigaba” Kaje ka yi faɗa da rayuwarka a wajen da ba kowa ya san ka ba, Ka yi aikin da baka taɓa tunanin zaka iya yi ba. Ka wanke mota, ka shara titi, ka ɗauki kaya, ka zauna kasuwa duk saboda makomar da kake so ka zama. “Man is condemned to be free.” – Jean-Paul Sartre (Mutum an haife shi ne da alhakin zabar makomarsa.) Duniya ba ta tausayi, amma tana daraja masu ƙoƙari. Idan ka nace, ka jajirce, kuma ka kasance mai gaskiya, bayan shekaru uku zaka duba baya ka gane cewa wannan mataki ɗaya da ka ɗauka ne ya bude maka ƙofofin da ka dade kana mafarkin samu. Kada ka bar jin tsoron rashi ko kadaici ya hana ka fuskantar goben ka. Tsuntsu baya girma har sai ya bar gidan da aka haife shi. Kaima Ka tashi ka fita, domin mafita bata cikin jin daɗin gida, tana can wajen da ba ka saba ba. The cave you fear to enter holds the treasure you seek.” – Joseph Campbell (Ramin da kake tsoro shiga, shine ke ɗauke da dukiyar da kake nema.) Dayawan mutane sunfi aiki tukuru idan suka fita waje, saboda babu wanda ya sansu. Babu ido, babu tsoron abin da za a faɗa watakila kaima ka kasance kamar su. MUNA DA LITTATTAFAI NA BUNƘASA TUNANI DA CIMMA NASARA ​🚀 Kayan Da Kake Nema Don Canza Rayuwarka! 🚀 ​Wataƙila kana mamakin me yasa wasu matasan suke samun nasara cikin sauri, yayin da wasu kuma suke ji kamar sun tsaya wuri ɗaya? Sirrin ba komai ba ne illa Hanyar Tunaninsu (Mindset). ​Idan kana son ka fito daga tsoro, fargaba, da rashin tabbas, ka koma matashi mai ƙarfin gwiwa, hangen nesa, da juriya... To, wannan garabasar taka ce! ​📚 Menene Waɗannan Littattafan PDF Za Su Koya Maka? ​Bunƙasa Tunani: Yadda zaka canza tunaninka daga na kasawa zuwa na samun nasara. ​Gano Siffofinka: Hanyoyin gano baiwar da Allah ya yi muku da yadda zaka amfana da ita. ​Yakar Kasala: Dabaru masu sauƙi na daina tura aiki gaba (Procrastination) da kuma amfani da lokaci. ​Zama Gwarzo: Yadda zaka jure kalubalen rayuwa ba tare da ka karaya ba. ​"Tunaninka shi ne makaminka na farko. Idan ka gyara shi, ka gyara rayuwarka." ​💡 Me Yasa Zaka Karanta Waɗannan Littattafan? ​Suna Da Sauƙin Karantawa: Ba turanci bane, an rubuta su ne da Hausa ta zamani, ​💰 Kar Ka Bari Wannan Damar Ta Wuce Ka! ​Kada ka bari gobe ta same ka a inda yau ta tafi ta barka. Saka hannun jari a cikin tunaninka yanzu, domin shi ne mafi amfanin jari. ​📞 Yadda Zaka Same Su: ​Don samun naka kofofin yanzu da farashi mai sauƙi, turo mana saƙo ta: ​WhatsApp/Kira: 09030805886 ​Fara Canji Daga Yau ✨#views #fouryou #viral ​” TikTok videosu için bu dizinin yakaladığı herkese açık metrikler: 39.133 görüntüleme, 1.872 beğeni, 48 yorum, 67 paylaşım. Bu, %5,08 etkileşim oranı demek (beğeni, yorum ve paylaşımların görüntülemeye oranı). Video 4 ay önce paylaşıldı ve süresi 0 saniye. Video 497 kez kaydedildi.

Veriler 16 Eki 2026 (UTC) itibarıyladır; bu dizinin yakaladığı son herkese açık yenilemeden alınmıştır.

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

Profili gör
Takipçi
35.507
Takip edilen
3
Beğeni
329.483
Videolar
327

Bu videodaki hashtag’ler

Bağlantılar bu dizinin içinde kalır.

Sıkça sorulan sorular

Bu TikTok videosu kaç kez izlendi?
Burada dizinlenen kayıtta 39.133 görüntüleme, 1.872 beğeni ve 48 yorum görünüyor.
Bu TikTok videosunu kim paylaştı?
Videoyu @hikimadaily paylaştı; hesabın bağlantısı bu sayfada yer alıyor.
Bu TikTok videosunun etkileşim oranı nedir?
Kaydedilen metriklere göre etkileşim oranı %5,08 (beğeni + yorum + paylaşım, görüntülemeye bölünür).
Bu TikTok videosu ne zaman paylaşıldı?
Video 2026-06-28 tarihinde, yani 4 ay önce paylaşıldı.
Bu videoda hangi hashtag’ler kullanılıyor?
Kayıtta 3 hashtag bağlantısı var; ilki #fouryou.