Saltar al contenido
TikMonkey

Esta captura no indica contenido reproducible para el vídeo 7656505939498945812; los metadatos públicos de abajo siguen indexados.

WANI LOKACIN SAI ANBAR FILIN YAKI AKECIN NASARA Idan ka kai shekaru 27, 29 zuwa 30, ko fi… — @hikimadaily

Publicado el 28 jun 2026 (hace 4 meses)0 s39,133 visualizaciones

Estadísticas del vídeo

Cifras públicas de la última actualización.

Visualizaciones
39,133
Me gusta
1,872
Comentarios
48
Compartidos
67
Guardados
497
Interacción
5.08%
Duración
0 s
Publicado
28 jun 2026

Análisis del vídeo

El vídeo de TikTok de @hikimadaily “WANI LOKACIN SAI ANBAR FILIN YAKI AKECIN NASARA Idan ka kai shekaru 27, 29 zuwa 30, ko fiye da haka kuma rayuwarka ta ƙi motsawa, kullun anata fafutuka afadi can atashi Nan Amma Allah baisa anyi nasara ba to gawata shawara dazan baka Mai mahinmanci idan tadace dakai. Bar gidan mahaifanka! Bar unguwar da ka tashi! Bar danginka! na jini da na zumunta! Ka ɗauka kamar an jefoka daga samane cikin wata ƙasa da baka san kowa ba kuma babu wanda ya sanka. Tafi wani sabon wuri domin neman na kanta inda ba asan kaba, A wannan sabon wuri za ka fara daga tushe za ka koyi yadda ake dogaro da kai, Za ka fahimci darajar kanka da yadda duniya ke aiki. Zaka gina sabbin alaƙa (Connections) Wadanda zasu Kara maka kwarin gwuewa baka tunanin wane yanajin haushina kowane yahanani jari kokuma wacce tanamin hassada! Kasani mutanen kirki suna da daraja fiye da kuɗi, Amma kada ka gina su da munafunci, ka gina su a kan gaskiya, mutunci da amana. Dalilina nabaka wannan shawarar itace Kowa yana da loƙaci, kaima yanzu Loƙacinka ne. Idan ka bari ka kai 35-40 years a wannan hali ƙasusuwanka sun fara laushi sannan wasu damarmakin za su yi maka nisa. Ɗan Adam baya samun cikakken kuzari sai idan ya yi nesa da harshen da ya saba yi masa dariya, Sai a loƙacin zaka gane Dalilin da yasa Mai kuɗin Afirka "Aliko Dan-Gote" yabar Garinsa Kano kuma Yabar Mahaifiyarsa "Mariya Sunusi ɗantata, kuma Yabar danginsa Alasawa Masu tarin dukiya ya tafi Lagos don gina kansa. Kamar yadda Ibn Khaldun ya ce “Rayuwa tana canjawa daga wuri zuwa wuri" wanda ya tsaya a wuri ɗaya, zai tsaya da cigaba” Kaje ka yi faɗa da rayuwarka a wajen da ba kowa ya san ka ba, Ka yi aikin da baka taɓa tunanin zaka iya yi ba. Ka wanke mota, ka shara titi, ka ɗauki kaya, ka zauna kasuwa duk saboda makomar da kake so ka zama. “Man is condemned to be free.” – Jean-Paul Sartre (Mutum an haife shi ne da alhakin zabar makomarsa.) Duniya ba ta tausayi, amma tana daraja masu ƙoƙari. Idan ka nace, ka jajirce, kuma ka kasance mai gaskiya, bayan shekaru uku zaka duba baya ka gane cewa wannan mataki ɗaya da ka ɗauka ne ya bude maka ƙofofin da ka dade kana mafarkin samu. Kada ka bar jin tsoron rashi ko kadaici ya hana ka fuskantar goben ka. Tsuntsu baya girma har sai ya bar gidan da aka haife shi. Kaima Ka tashi ka fita, domin mafita bata cikin jin daɗin gida, tana can wajen da ba ka saba ba. The cave you fear to enter holds the treasure you seek.” – Joseph Campbell (Ramin da kake tsoro shiga, shine ke ɗauke da dukiyar da kake nema.) Dayawan mutane sunfi aiki tukuru idan suka fita waje, saboda babu wanda ya sansu. Babu ido, babu tsoron abin da za a faɗa watakila kaima ka kasance kamar su. MUNA DA LITTATTAFAI NA BUNƘASA TUNANI DA CIMMA NASARA ​🚀 Kayan Da Kake Nema Don Canza Rayuwarka! 🚀 ​Wataƙila kana mamakin me yasa wasu matasan suke samun nasara cikin sauri, yayin da wasu kuma suke ji kamar sun tsaya wuri ɗaya? Sirrin ba komai ba ne illa Hanyar Tunaninsu (Mindset). ​Idan kana son ka fito daga tsoro, fargaba, da rashin tabbas, ka koma matashi mai ƙarfin gwiwa, hangen nesa, da juriya... To, wannan garabasar taka ce! ​📚 Menene Waɗannan Littattafan PDF Za Su Koya Maka? ​Bunƙasa Tunani: Yadda zaka canza tunaninka daga na kasawa zuwa na samun nasara. ​Gano Siffofinka: Hanyoyin gano baiwar da Allah ya yi muku da yadda zaka amfana da ita. ​Yakar Kasala: Dabaru masu sauƙi na daina tura aiki gaba (Procrastination) da kuma amfani da lokaci. ​Zama Gwarzo: Yadda zaka jure kalubalen rayuwa ba tare da ka karaya ba. ​"Tunaninka shi ne makaminka na farko. Idan ka gyara shi, ka gyara rayuwarka." ​💡 Me Yasa Zaka Karanta Waɗannan Littattafan? ​Suna Da Sauƙin Karantawa: Ba turanci bane, an rubuta su ne da Hausa ta zamani, ​💰 Kar Ka Bari Wannan Damar Ta Wuce Ka! ​Kada ka bari gobe ta same ka a inda yau ta tafi ta barka. Saka hannun jari a cikin tunaninka yanzu, domin shi ne mafi amfanin jari. ​📞 Yadda Zaka Same Su: ​Don samun naka kofofin yanzu da farashi mai sauƙi, turo mana saƙo ta: ​WhatsApp/Kira: 09030805886 ​Fara Canji Daga Yau ✨#views #fouryou #viral ​” tiene 39,133 visualizaciones, 1,872 me gusta, 48 comentarios y 67 compartidos en las métricas públicas registradas por este índice. Eso equivale a una tasa de interacción de 5.08% (me gusta, comentarios y compartidos sobre visualizaciones). Se publicó hace 4 meses y dura 0 segundos. Se ha guardado 497 veces.

Datos al 16 oct 2026 (UTC), de la última actualización pública registrada por este índice.

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

Ver perfil
Seguidores
35,507
Siguiendo
3
Me gusta
329,483
Vídeos
327

Hashtags de este vídeo

Los enlaces se mantienen dentro de este índice.

Preguntas frecuentes

¿Cuántas visualizaciones tiene este vídeo de TikTok?
La captura indexada aquí registra 39,133 visualizaciones, 1,872 me gusta y 48 comentarios.
¿Quién publicó este vídeo de TikTok?
Lo publicó @hikimadaily, cuyo perfil está enlazado en esta página.
¿Cuál es la tasa de interacción de este vídeo de TikTok?
Según las métricas registradas, la tasa de interacción es de 5.08% (me gusta + comentarios + compartidos sobre visualizaciones).
¿Cuándo se publicó este vídeo de TikTok?
Se publicó el 2026-06-28, hace 4 meses.
¿Qué hashtags se usan en este vídeo?
La captura enlaza 3 hashtags, empezando por #fouryou.