Aller au contenu
TikMonkey

Cette capture ne signale aucun média lisible pour la vidéo 7656498744711449877 ; les métadonnées publiques ci-dessous restent indexées.

KUSKURE 6 DA NAYI A SHEKARUNA NA 20 (INA FATAN KAI BA ZAKA YI SU BA) Na karshe yana da Ma… — @hikimadaily

Publiée le 28 juin 2026 (il y a 4 mois)0 s9 355 vues

Statistiques de la vidéo

Compteurs publics lors de la dernière actualisation.

Vues
9 355
J’aime
506
Commentaires
16
Partages
5
Enregistrements
112
Engagement
5,63 %
Durée
0 s
Publiée
28 juin 2026

Analyse de la vidéo

La vidéo TikTok de @hikimadaily « KUSKURE 6 DA NAYI A SHEKARUNA NA 20 (INA FATAN KAI BA ZAKA YI SU BA) Na karshe yana da Mahimmanci amma sai kayi dogon nazari... A matsayina na wanda ya tsallako kogin da kuke gab da shiga, akwai wasu darussa da rayuwa ba ta koyar da kai sai ka biya da abu mafi tsada shine lokacinka. Ba na faɗar wannan don nadama, a'a, ina faɗa ne a matsayin darasi, don in miƙo muku taswirar da za ta taimake ku ku guji wasu ramuka a tafiyarku. 1. DARASI AKAN LOKACI: A shekaruna na 20, na ɗauki lokaci kamar iska ce da ake shaka,bata ƙarewa. Ashe lokaci jari ne da aka ba kowa daidai gwargwado. Na koyi cewa kowace rana da ta shuɗe, wani babi ne na littafin rayuwarka da ka rubuta ka gama, ba za ka taɓa iya gyara shi ba. 2. DARASI AKAN ABOKAI: "Kowa madubin abokinsa ne." Wannan maganar ban gane ta da gaske ba sai da na ga yadda abokai ke iya gina mutum ko su rushe shi. Na koyi cewa zaɓan abokan tafiya ya fi saurin tafiyar muhimmanci. Ka zaɓi waɗanda za su zama madubin da zai nuna maka girman da za ka iya kaiwa. 3. DARASI AKAN DUKIYA: A wancan lokacin, na ɗauka cewa darajar mutum tana cikin abin da ya mallaka. Na koyi cewa darajarka ta gaskiya tana fitowa ne daga abin da ka GINA, ba abin da ka KASHE ba. Ka gina kwarewa, ka gina sana'a, ka gina hali, wannan ita ce dukiyar da ba ta ƙarewa. 4. DARASI AKAN LAFIYA: Jikinka shine gidan da ranka yake zaune. A lokacin ƙuruciya, na yi wa wannan gidan riƙon sakainar kashi. Na fahimci cewa idan gidan ya fara rushewa, duk wani abu da ke ciki zai shiga matsala. Ba za ka iya neman arziki ba idan ba ka da lafiyar da za ta ɗauki nauyin aikin. 5. DARASI AKAN AIKI: Na yi ta jiran "lokaci mai kyau" ya zo, ashe babu wani lokaci mai kyau kamar YANZU. Na jinkirta fara wasu abubuwa saboda tsoron faɗuwa. Daga baya na koyi cewa babbar kasawa a rayuwa ba ita ce ka faɗi ba, a'a, ita ce kada ka taɓa gwadawa kwata-kwata. 6. DARASI AKAN ZUCIYA & SOYAYYA A lokacin ƙuruciya, na ɗauka cewa soyayya tana bukatar ka sadaukar da komai. Na ɓata lokaci, na kashe 'yan kuɗaɗena, na kuma ajiye wasu daga cikin burikana a gefe domin wata mace da batasan darajar sadaukarwar ba. Daga baya na koyi cewa, a wannan matakin na rayuwa, soyayya ta gaskiya tana taimaka maka ka GINA kanka ne, ba ta RUSA ka ba. Mace ta gari za ta taimaka maka ne ka gina daular ka, ba za ta zama sanadiyyar rushewarta ba. Sako Na Ƙarshe Zuwa Gare Ka: Ina miƙo muku wannan taswirar ne ba don ku ji tsoron kuskure ba, a'a, sai don ku guji ramukan da na taɓa faɗawa. Rayuwarku tana hannunku. Ka gina rayuwar da za ka yi alfahari da ita gobe. "Da ace littafi ba ya canja rayuwa, da masu kuɗi ba za su ci gaba da karantawa ba." Mutane da yawa suna cewa suna son su canja rayuwarsu. Amma kullum abu ɗaya suke yi. Suna kallon bidiyo na sa'o'i, amma suna ganin kuɗin littafi ya yi musu yawa. Ka tambayi kanka... Shekara ɗaya daga yanzu, rayuwarka za ta bambanta da ta yau? Idan amsarka ita ce "Eh", to dole ne ka canja abin da kake ciyar da kwakwalwarka. Littattafanmu ba na nishaɗi ba ne. An rubuta su ne domin su koya maka yadda za ka: • Yi tunani irin na masu nasara. • Fahimci mutane da rayuwa. • Gina ƙarfin zuciya. • Daina tsoron fara abu. • Inganta kasuwanci da rayuwarka. Ka tuna... Mutum zai iya rasa kuɗi ya sake samun su. Amma lokacin da ya ɓata ba zai sake dawowa ba. Kada ka jira sai rayuwa ta wahalar da kai kafin ka fara neman ilimi. Ka fara yau. Domin shekara mai zuwa, za ka yi godiya da ka yanke wannan shawarar. Idan kana son samun littattafanmu na PDF, 09030805886 ka aiko mana da saƙo a WhatsApp. Canjin rayuwa yana farawa da shafi na farko.#viral #fouryou #views » compte 9 355 vues, 506 j’aime, 16 commentaires et 5 partages dans les indicateurs publics relevés par cet index. Cela représente un taux d’engagement de 5,63 % (j’aime, commentaires et partages rapportés aux vues). Elle a été publiée il y a 4 mois et dure 0 seconde. Elle a été enregistrée 112 fois.

Données au 16 oct. 2026 (UTC), issues de la dernière actualisation publique relevée par cet index.

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

Voir le profil
Abonnés
35 507
Abonnements
3
J’aime
329 483
Vidéos
327

Hashtags dans cette vidéo

Les liens restent dans cet index.

Questions fréquentes

Combien de vues cette vidéo TikTok a-t-elle ?
La capture indexée ici affiche 9 355 vues, 506 j’aime et 16 commentaires.
Qui a publié cette vidéo TikTok ?
Elle a été publiée par @hikimadaily, dont le profil est accessible depuis cette page.
Quel est le taux d’engagement de cette vidéo TikTok ?
D’après les indicateurs relevés, le taux d’engagement est de 5,63 % (j’aime + commentaires + partages rapportés aux vues).
Quand cette vidéo TikTok a-t-elle été publiée ?
Elle a été publiée le 2026-06-28, il y a 4 mois.
Quels hashtags sont utilisés dans cette vidéo ?
La capture relève 3 hashtags, à commencer par #fouryou.