Aller au contenu
TikMonkey

Cette capture ne signale aucun média lisible pour la vidéo 7671730598297275668 ; les métadonnées publiques ci-dessous restent indexées.

Replying to @moubarakmbk65 MUNA DA LITTATTAFAI NA BUNƘASA TUNANI DA CIMMA NASARA ​🚀 Kayan… — @hikimadaily

Publiée le 8 août 2026 (il y a 3 mois)0 s41 937 vues

Plus de @hikimadaily

Statistiques de la vidéo

Compteurs publics lors de la dernière actualisation.

Vues
41 937
J’aime
3 129
Commentaires
61
Partages
59
Enregistrements
580
Engagement
7,75 %
Durée
0 s
Publiée
8 août 2026

Analyse de la vidéo

La vidéo TikTok de @hikimadaily « Replying to @moubarakmbk65 MUNA DA LITTATTAFAI NA BUNƘASA TUNANI DA CIMMA NASARA ​🚀 Kayan Da Kake Nema Don Canza Rayuwarka! 🚀 ​Wataƙila kana mamakin me yasa wasu matasan suke samun nasara cikin sauri, yayin da wasu kuma suke ji kamar sun tsaya wuri ɗaya? Sirrin ba komai ba ne illa Hanyar Tunaninsu (Mindset). ​Idan kana son ka fito daga tsoro, fargaba, da rashin tabbas, ka koma matashi mai ƙarfin gwiwa, hangen nesa, da juriya... To, wannan garabasar taka ce! ​📚 Menene Waɗannan Littattafan PDF Za Su Koya Maka? ​Bunƙasa Tunani: Yadda zaka canza tunaninka daga na kasawa zuwa na samun nasara. ​Gano Siffofinka: Hanyoyin gano baiwar da Allah ya yi muku da yadda zaka amfana da ita. ​Yakar Kasala: Dabaru masu sauƙi na daina tura aiki gaba (Procrastination) da kuma amfani da lokaci. ​Zama Gwarzo: Yadda zaka jure kalubalen rayuwa ba tare da ka karaya ba. ​"Tunaninka shi ne makaminka na farko. Idan ka gyara shi, ka gyara rayuwarka." ​💡 Me Yasa Zaka Karanta Waɗannan Littattafan? ​Suna Da Sauƙin Karantawa: Ba turanci bane, an rubuta su ne da Hausa, ​💰 Kar Ka Bari Wannan Damar Ta Wuce Ka! ​Kada ka bari gobe ta same ka a inda yau ta tafi ta barka. Saka hannun jari a cikin tunaninka yanzu, domin shi ne mafi amfanin jari. ​📞 Yadda Zaka Same Su: ​Don samun naka kofofin yanzu da farashi mai sauƙi, turo mana saƙo ta: ​WhatsApp/Kira: 09030805886 ​Fara Canji Daga Yau #viral #fouryou #motivation » compte 41 937 vues, 3 129 j’aime, 61 commentaires et 59 partages dans les indicateurs publics relevés par cet index. Cela représente un taux d’engagement de 7,75 % (j’aime, commentaires et partages rapportés aux vues). Elle a été publiée il y a 3 mois et dure 0 seconde. Elle a été enregistrée 580 fois.

Données au 21 oct. 2026 (UTC), issues de la dernière actualisation publique relevée par cet index.

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

Voir le profil
Abonnés
35 507
Abonnements
3
J’aime
329 483
Vidéos
327

Hashtags dans cette vidéo

Les liens restent dans cet index.

Questions fréquentes

Combien de vues cette vidéo TikTok a-t-elle ?
La capture indexée ici affiche 41 937 vues, 3 129 j’aime et 61 commentaires.
Qui a publié cette vidéo TikTok ?
Elle a été publiée par @hikimadaily, dont le profil est accessible depuis cette page.
Quel est le taux d’engagement de cette vidéo TikTok ?
D’après les indicateurs relevés, le taux d’engagement est de 7,75 % (j’aime + commentaires + partages rapportés aux vues).
Quand cette vidéo TikTok a-t-elle été publiée ?
Elle a été publiée le 2026-08-08, il y a 3 mois.
Quels hashtags sont utilisés dans cette vidéo ?
La capture relève 3 hashtags, à commencer par #fouryou.