Aller au contenu
TikMonkey

Cette capture ne signale aucun média lisible pour la vidéo 7658355799323856148 ; les métadonnées publiques ci-dessous restent indexées.

​Leading Questions: Fasahar yin tambayar da zata tilasta mutum fadar gaskiya. Wannan daba… — @hikimadaily

Publiée le 3 juil. 2026 (il y a 4 mois)0 s52 790 vues

Statistiques de la vidéo

Compteurs publics lors de la dernière actualisation.

Vues
52 790
J’aime
3 217
Commentaires
54
Partages
54
Enregistrements
853
Engagement
6,3 %
Durée
0 s
Publiée
3 juil. 2026

Analyse de la vidéo

La vidéo TikTok de @hikimadaily « ​Leading Questions: Fasahar yin tambayar da zata tilasta mutum fadar gaskiya. Wannan dabara ita ce makamin da kwararrun lauyoyi, jami'an bincike, da kuma masharranta (manipulators) suke amfani da ita don karkatar da tunanin mutum zuwa ga amsar da suke so ya bayar. A maimakon a bar ka ka yi tunani, tambayar da za a yi maka ita ce za ta zama jagorar tunaninka. ​Menene "Leading Questions"? ​Leading Questions (Tambayoyi Masu Jagora) wasu nau'ikan tambayoyi ne da aka tsara su ta yadda amsar da ake bukata ta riga ta ɓoya a cikin tambayar. Maimakon mutum ya ba da amsa daga zuciyarsa, tambayar tana "tilasta" shi ya yarda da ra'ayin mai tambayar. ​Ilimin Psychology ya nuna cewa: Idan aka yi wa mutum tambayar da take dauke da bayani, kwakwalwarsa takan yarda da wannan bayanin a matsayin gaskiya ba tare da ta tantance ba. ​Yadda Ake Aikata Leading Questions (Dabaru da Misalai) ​1. Dasa Bayani a Zuciya (Assumptive Leading Questions) ​Anan ba a tambayarka ko abu ya faru ba; ana tambayarka ne "yadda" ya faru, wanda hakan ke tilasta maka yarda cewa abun ya riga ya faru. ​Misali (Wurin Bincike): Maimakon bincike ya tambayi wanda ake zargi: "Shin ka taba taba kudin nan?" Sai ya tambaye shi: "A ina ka boye ragowar kudin da ka dauka?" ​Sakamako: Idan wanda ake zargi ya ba da amsar wuri (misali: "ban boye koma bai"), ya riga ya amince cewa ya dauki kudin tunda ya yi magana akan "boyewa". ​Manufar: A dasa maka shawarar cewa kai mai laifi ne, ko kuma ka riga ka amince da zargin. ​2. Yin Amfani da Kalmomi Masu Karfi (Adjective Manipulation) ​Wannan yana faruwa lokacin da mai tambaya yake amfani da wasu kalmomi don su sanya maka ra'ayinsa. ​Misali (A Soyayya): Wani yana son abokin zamansa ya ce bai ji dadin abincin da wani ya kawo ba. Maimakon ya ce: "Yaya ka ga abincin nan?" Sai ya ce: "Ashe ba ka ga yadda wannan abincin yake da daci/muni ba?" ​Sakamako: Saboda ba ka son nuna rashin jituwa, sai ka ce: "Eh wallahi, gaskiya bai dadi sosai ba." (Ko da kuwa a zuciyarka bai yi maka muni haka ba). ​3. Tambaya Ta "Karya Ko Gaskiya" (The False Choice) ​Wannan dabara ce ta rage maka zabi zuwa abubuwa biyu kawai, wadanda duka suna cikin ra'ayin mai tambayar. ​Misali (Wurin Ciniki): Maimakon mai shago ya ce: "Shin za ka saya?" Sai ya ce: "Wanne kake so a ciki; wannan jan ko kuwa wannan bakin?" ​Sakamako: Kwakwalwarka za ta fara tunanin zabar launi, ta mance cewa asali ma ba ka yanke shawarar saye ba. ​Hadarin Leading Questions (Kariya) ​Masu sarrafa hankali suna amfani da wannan don: ​Tona Asiri: Su sanya ka fadi abin da kake boyewa ta hanyar firgita ka da tambayar da ta amince ka yi laifin. ​Canza Tarihi: Su sa ka shakka akan abin da ka gani da idonka (Gaslighting). ​Yadda Zaka Kare Kanka (Mental Shield) ​Idan kaji ana yi maka tambayoyi, tsaya ka yi nazari: ​Gano Tarkon (Spot the Assumption): Idan aka ce maka "Me yasa kake fushi da ni?" maimakon ka fara kare kanka, ka tambaya: "Wa ya gaya maka ina fushi?" Karya tushen tambayar tun kafin ka ba da amsa. ​Kada Ka Yarda Da Zabukan Su: Idan aka ba ka zabi tsakanin A da B, ka tuna akwai C, D, har zuwa Z. Ka ce: "Ba zan zabi kowane ba a ciki, nawa ra'ayin daban ne." ​Yi Shiru Kafin Amsa: Kada ka yi garaje. Leading questions suna aiki ne idan ka ba da amsa cikin gaggawa. Shiru na dakika biyar yana ba ka damar ganin inda tambayar take son kai ka. wannan kaɗan daga wani littafi ne mai matuƙar amfani mai suna "emotional intelligence" wanda muka fassara muku shi da Hausa zuwa "HIKIMAR MU'AMALA DA YANAYIN ZUCIYA" akwai ilimi mai tarin yawa a ciki ya kamata duk wani matashi ya karanta shi gamai buƙatar soft copy PDF yayi mana magana 09030805886 #viral #fouryou #views » compte 52 790 vues, 3 217 j’aime, 54 commentaires et 54 partages dans les indicateurs publics relevés par cet index. Cela représente un taux d’engagement de 6,3 % (j’aime, commentaires et partages rapportés aux vues). Elle a été publiée il y a 4 mois et dure 0 seconde. Elle a été enregistrée 853 fois.

Données au 21 oct. 2026 (UTC), issues de la dernière actualisation publique relevée par cet index.

𝕳𝖎𝖐𝖎𝖒𝖆_𝕯𝖆𝖎𝖑𝖞✍

@hikimadaily

gamai buƙatar littattafan mu na pdf ya tuntuɓi wannan number 09030805886

Voir le profil
Abonnés
35 507
Abonnements
3
J’aime
329 483
Vidéos
327

Hashtags dans cette vidéo

Les liens restent dans cet index.

Questions fréquentes

Combien de vues cette vidéo TikTok a-t-elle ?
La capture indexée ici affiche 52 790 vues, 3 217 j’aime et 54 commentaires.
Qui a publié cette vidéo TikTok ?
Elle a été publiée par @hikimadaily, dont le profil est accessible depuis cette page.
Quel est le taux d’engagement de cette vidéo TikTok ?
D’après les indicateurs relevés, le taux d’engagement est de 6,3 % (j’aime + commentaires + partages rapportés aux vues).
Quand cette vidéo TikTok a-t-elle été publiée ?
Elle a été publiée le 2026-07-03, il y a 4 mois.
Quels hashtags sont utilisés dans cette vidéo ?
La capture relève 3 hashtags, à commencer par #fouryou.